• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, June 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Al'ajabi

Wata Dattijuwa Mai Shekaru 70 Na Neman Saurayin Da Bai Haura Shekara 20 Ba Ta Aura.

Wata mata mai ƙimanin shekaru 70 a duniya na neman matashin yaron da bai wuce shekara ashirin 20 domin tayi wuff da shi

Mustapha A. Sani by Mustapha A. Sani
May 25, 2023
in Al'ajabi
Reading Time: 2 mins read
4 0
0
Wata Dattijuwa Mai Shekaru 70 Na Neman Saurayin Da Bai Haura Shekara 20 Ba Ta Aura.
5
SHARES
47
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wata mata mai ƙimanin shekaru 70 a duniya na neman matashin yaron da bai wuce shekara ashirin 20 domin tayi wuff da sh.

Matar ta shaidawa majiyarmu cewa “ba ta taɓa kusantar ɗa namiji ba tun da take a rayuwar ta ba har yanzu gashi ta kai shekaru saba’in da haihuwa” ta faɗa.

KARANTA WANNAN LABARIN:  Ƙasar Chaina ta ƙirƙiri wata mota mai siffar takalmin sawa.

Dattijuwa ta ƙara da cewa “Amma yanzu nima ina son aure domin sanin ɗa namiji a rayuwata a karan farko” In ji wannan budurwar tsohuwar.

Bayan da aka tambaye ta ko menene dalilin da yasa taƙi amincewa da yin aure tun da farko, sai ta kada baki tace “naƙi yarda da maza da yawa a lokacin ƙuruciyata duk da cewar ina da kyau sosai, kuma na guji mazan ne don gudun samun ciki daga gare su”

Ta ƙara da cewa “Domin idan na yi aure nauye-nauye za su hau kaina da yawa kuma a lokacin ina so in ceci ’yan’uwana mata su je makaranta su kammala karatunsu na digiri”.

A karshe dai yanzu ta ce burinta ya cika Kuma ta na neman saurayin da bai wuce shekaru ashirin da haihuwa ba domin ta aureshi.

Wata tsohuwa mai shekaru 70 ƴar kasar Indiya ta haifi ɗanta na farko

A WANI LABARIN KUMA: Wata mata ‘yar ƙasar Indiya ta haifi ɗanta na farko tana da shekara 70 bayan ta amince tarte da mijinta zuwa asibiti domin ayi musu IVF (In vitro fertilisation) a karo na ƙarshe, hakan yasa ta zama mace ta farko da ta haihu tana da shekaru 70 a duniya.

Jivuпbeп Rabari da mjininta Maldhari, mai shekaru 75, ya nuna soyayya sosai ga ɗan nasu, wanda suka bayyana sunan sa ga manema labarai.

Rabari ta shaida wa manema labarai cewa tana da shekaru 70, wanda hakan ya sa ta zama mace mafi tsufa a duniya da ta haihu.

Previous Post

Yanzu-Yanzu: Gwamnan G5 Ya Rushe Majalisar Zartarwar Sa

Next Post

Ganduje Ya Ƙaddamar Da Wasu Ayyuka Sa’o’i Kafin Sallama Da Mulkin Kano

Next Post
Ganduje Ya Ƙaddamar Da Wasu Ayyuka Sa’o’i Kafin Sallama Da Mulkin Kano

Ganduje Ya Ƙaddamar Da Wasu Ayyuka Sa'o'i Kafin Sallama Da Mulkin Kano

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2130 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1906 shares
    Share 762 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In