• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, June 3, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sanata Ifeanyi zai fa-fa-ta a zaben gwamnan jihar Anambra

Sanata Ifeanyi Ubah ya lashe zaben fidda gwani na jami'iyar YPP

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
June 21, 2021
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Sanata Ifeanyi zai fa-fa-ta a zaben gwamnan jihar Anambra
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

• Ifeanyi Ubah ya lashe zaben fidda gwani na jami’iyar YPP da ya guda na a jiya lahadi.

• Da ta zaran  Kuru’u 108 ya lashe zaben, wanda wakilai 109 su ka jefa kuru’ar su.

• “Nayi alkawarin ba zan baku kunya ba” inji Ubah.

A jiya lahadi ne Ifeanyi Ubah ya kasance dan takaran jami’iyar siyasa ta Young Progressive Party wato YPP a zaben gwamnan jihar Anambra da za a fa-fa-ta a ranar 6 ga watan Nuwanban shekarar nan.

Ubah na wakiltar Anambra ta Kudu ce, a majalissar dattijan kasar Nan.

Jiga jigan jami’iyar 109 ne, da su ka fito daga kananan hukumomin 21 dake jihar, suka ka da kuri’ar su, a zaben fidda gwani da ya gudana a Awka babban birnin jihar.

Ubah Wanda ya jima, ya na bukatar kasance wa dan ta karan gwamna a inuwar jami’iyar YPP, ya yi nasara a zaben ne, ta hanyan amfani da tsarin da ake Kira da A4.

KARANTA WANNAN LABARIN: Gwamna jihar Jigawa ya na da sabbin sakatarori 8

Ya kuma lashe kuri’a 108 ne, daga cikin 109 da aka ka da a zaben fidda gwanin.

A lokacin da ya ke jawabi bayan lashe zaben, hamshakin dan kasuwan ya gode wa shuwagabannin jami’iyar, da wakilan ta da suka bashi damar da suka bashi inda kuma ya yi alkawarin ba zai basu kunya ba.

Previous Post

Gwamnatin jihar Jigawa ta nada sabbin sakatarori 8

Next Post

Ba a sami ko mutun daya da ya kamu da cutar korona ba a Nijeriya

Next Post
Ba a sami ko mutun daya da ya kamu da cutar korona ba a Nijeriya

Ba a sami ko mutun daya da ya kamu da cutar korona ba a Nijeriya

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2600 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2129 shares
    Share 852 Tweet 532
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1904 shares
    Share 762 Tweet 476
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1438 shares
    Share 575 Tweet 360
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

Ta Zama Matuƙiyar Jirgin Sama Bawan Kwashe Shekara 10 Tana Burin Hakan

June 2, 2023
Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

Murna Har Kunne: Dan Takarar Gwamnan NNPP da Wasu Mambobi 2000 Sun Koma APC

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

Da Dumi-Dumi: An Sanya Ranar Gudanar da Zaben Kananan Hukumomi a Jihar Yobe

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
Labarai

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
Labarai

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa
Labarai

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023
Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL

June 2, 2023
Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn

June 2, 2023
Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

June 2, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Tallafi: Tinubu Ne Kadai Zai Iya Sanya Dokar Kayyade Farashin Man Fetur – Falana ga NNPCL
  • Da Dumi-Dumi: EFCC Ta Kame Wata Tsohuwar Minista Kan Badakalar Zunzurutun Kudi Biliyan N2bn
  • Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In