• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 20, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Uncategorized

Sau Biyu Kenan Masarauta Na Neman Kotu, Ta Dakatar Da Binkicen Da Muke Kan Yi -Muhuyi

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 23, 2019
in Uncategorized
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Daga Mu’azza Yakubu Sanka

Shugaban Hukumar Sauraren Kararraki da Zargin Cin Hanci da Rashawa ta Kasa Reshen Jihar Kano, Wadda Barista Muhuyi Magaji, ke Jagoranta ta yi mana fashin baki dangane da mutane 29 da take Bincika kan badakalar kudi har sama da naira Miliyan Dubu Uku.

Wasu daga cikin Mutane 29 da Binkice ya zayyana sunansu sun zo sun amsa tambayoyin da mukai musu kuma sun tafi lafiya wasu kuma sun ki zuwa kuma sun koma bayan fage suna ta iface-iface bayan kuma muna da hujjoji birjik a kan su.

Cikin Wadanda muka gayyata har da matar Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, da matan Sarkin Kano marigayi Ado Bayero a bisa gundarin Wasu tambayoyi da muke son su amsa mana.

Farko mun Gayyace su ne Bisa Sunayen su da muka ga sun gitta a wani kudi cikin kudaden da muke tuhumar masarauta da yin watandar su ba bisa ka’ida ba Wanda daga baya muka janye gayyatar muka Ce su rubuto mana amsar tambayoyin mu.

Dan haka ya kamata Ku ‘yan Jarida da sauran Al’umma mu gane cewa Gayyata Ce muka Janye amma Tuhuma na nan domin mu ba cewa muka yi wane mai laifi ba ne ko wance cewa muka yi zo ka amsa tuhumar da ake maka kan kaza da kaza shi kenan sai ka fara bam-bami su sauran da suka zo me ya same su.

Domin a bayanin da wadanda muka gayyata suka zayyana mana ya nuna cewa wani tsagi na wadannan kudade matar Marigayi Ado Bayero, da Matar sarki sunusi na II, sun karbi wasu kudade daga cikin kudin domin kula da lafiyar su ko mu ce sun sha magani da su.

Kazalika a baya Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito yadda hukumar ta zargi Sarkin Kano da yin Watandar Kudaden Masarautar da kashe kudi Ba Bisa Ka’ida ba Sannan kuma ta buga labarin yadda Sarkin ya Kare Kansa daga Tuhumar da cewa shi sam bai gaji Naira Miliyan Dubu Uku da Doriya ba Hasali ma Inji Martanin Naira Biliyan Daya da Miliyan Dari Takwas ya Gada.

Alhali yanzu haka muna da wani Asusu da muke kan Binkice da zaran mun gama za mu saki bayanin sa wanda muke ganin kudaden da muka ambata a baya na yanzu za su haura na da domin an yi amfani da wannan Asusun wajen Sutale Kudade Masu yawan gaske daga Fada, inji shi.

Amma abin da zai ba ka mamaki a nan shine sai masarautar ta nemi kotu ta dakatar da binciken. Wannan shine Karo na Biyu da Fadar Sarautar Sarki Sunusi na II ke neman kotu ta ba da umarnin a tsaida binciken da muke yi, na dauka tun da suna cewa Binkicen da muke yi ba Hujja a cikin sa wai Bita da Kulli ne Inji su, Ba Kamata yayi su bari mu gama ba?

Tun da ba laifi to ta Ina za mu kagoshi mu Ce an yi, amma kuma tun da yanzu duniya ta fahimci Masarauta na Ojiyo-Jiyo da Yunkurin kawo ma Binkicen mu Tasgaro me hakan ke nufi kenan? ai Ciki da Gaskiya Wuka ba za ta Huda ba.

Previous Post

Da Alama Hanyar Kaduna, Zuwa Abuja, Ta Samu Sauki

Next Post

Ciki Da Gaskiya Wuka Ba Za Ta Huda Ba -INEC

Next Post

Ciki Da Gaskiya Wuka Ba Za Ta Huda Ba -INEC

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2455 shares
    Share 982 Tweet 614
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    1995 shares
    Share 798 Tweet 499
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1693 shares
    Share 677 Tweet 423
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1365 shares
    Share 546 Tweet 341
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1592 shares
    Share 637 Tweet 398
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023
Mohammed Ya Sake Lashe Zaben Gwamna Karo Na Biyu A jihar Bauchi

Mohammed Ya Sake Lashe Zaben Gwamna Karo Na Biyu A jihar Bauchi

March 20, 2023
Da Dumi-Dumi: Ɗan Takarar APC Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Sakkwato

Da Dumi-Dumi: Ɗan Takarar APC Ya Lashe Zaben Gwamnan Jihar Sakkwato

March 20, 2023
An Kaiwa Jami’an EFCC Hari a Kaduna

Da Ɗumi-Dumi: INEC Ta Ayyana Zaben Gwamna Kebbi da ‘Inconvlusive’

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato
Labarai

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu
Labarai

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP
Labarai

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023
INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato

March 20, 2023
PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu

March 20, 2023
Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

March 20, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • INEC Ta Bayyana Wanda Ya Lashe Zaben Gwamna A Jihar Filato
  • PDP Ta Lashe Kujeru 28 Na Majalisar Dokoki, Yayin Da APC Ta Tsira Da Hudu
  • Bayan Faduwa A Zaben Sake Darewa Kujerar Sanata Nnamani Ya Bar PDP

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In