• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Saturday, September 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Shaidan Ke Sanya Ni Kashe Mata A Otel, In Ji Wanda Aka Kama A Fatakwal

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
September 24, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
1
SHARES
7
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A ranar Asabar ne rundunar ‘yan sanda ta jihar Ribas ta yi bajin kolin wani gawurtaccen da ya yi kaurin suna wajen kashe mutane mai suna  Gracious David West. Inda ake zarginsa da hannu a kan kashe  ‘yan mata a garin Fatakwal

Da ya ke yin bajin kolin na wanda a ke zargin, Kwamishinan ’yan sandan jihar, Mustapha Dandaura ya bayyana jindadinsa a kan nasarar cafke wanda a ke zargin da kuma yadda ake kara yawan samun karuwar kisan mutane a otel-otel dake cikin jihar da kuma matakan da rundunar ke dauka don magance hakan.

Kwamishinan ya kuma bayar da tabbacin ci gaba da gudanar da bincike a kan lamuran, inda ya ce, in an kammala za a maka wanda ake zargin a kotu.

Da yake yiwa ‘yan jarida bayanai Gracious David West ya bayyana cewa, an cafke shi ne a cikin wata motar bas a lokacin da ya yi kokarin guduwa zuwa jihar  Akwa Ibom .

Gracious David West ya dai musanta aikata laifin da ake zarginsa da aikatawa, inda ya ce ya kashe mutum biyar a garin na Fatakwal ne kadai; daya kuma a yankin Owerri da kuma wani a jihar Legas.

Wanda a ke zargin Gracious David West ya fito ne daga karamar  hukumar Asari-toru da ke cikin jihar ta Ribas ya kuma dantanta aikata ta’asar tasa ga aiki na shedan.

Kafin dai a cafke shi yana kai wandanda yake kashewa ne otel, don ya hallaka su ta hanyar shake su.

A dai cikin watanni goma da suka wuce, Gracious David West ya samu nasarar hallaka ‘yan mata goma da suka fada a cikin tarkonsa a garin Fatakwal da kuma daukacin fadin jihar ta Ribas.

Kisa na ranar Lahadin wancan makon da ya wuce, shi ne na baya-baya da wanda a ke zargin ya aikata, inda ya kashe wata budurwa a wani otel dake a mahadar ababen hawa da ke a garin Fatakwal, inda aka samu gawarta an dora mata wani farin kyalle a wuyanta.

Previous Post

Kotu Ta Tabbatar Da Zaben Gwamnan APC A Nasarawa

Next Post

Wata Mata Ta Sace Jariri Daga Hannun Mahaifiyarsa A Ekiti

Next Post

Wata Mata Ta Sace Jariri Daga Hannun Mahaifiyarsa A Ekiti

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2703 shares
    Share 1081 Tweet 676
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2410 shares
    Share 964 Tweet 603
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2196 shares
    Share 878 Tweet 549
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2073 shares
    Share 829 Tweet 518
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1501 shares
    Share 600 Tweet 375
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a

September 23, 2023
Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

September 23, 2023
Gwamnatin Tarayya Ta Karbo Bashin Dala Miliyan 163 Domin Noman Alkama-Shettima

Najeriya Ce Alfaharin Kasashen Nahiyar Afirika-Shettima

September 23, 2023
Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

Gwamnatin Jahar Zamfara Ta Saka Dokar Gani Da Harbi Ga Masu Hakar Ma’adinai A Fadin Jahar

September 23, 2023
Dr. Nasiru Yusuf Gawuna

Ba na Tsoron Ɗaukaka ƙara – Gawuna bayan hukuncin kotun Kano

September 23, 2023
PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
Siyasa

PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia

September 23, 2023
Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • PDP ta Yi Fatali da Hukuncin Kotun da ta Tabbatar da Nasarar Zaben Gwamna Alia
  • Adamawa: Rikicin Manoma da Makiyaya ya yi sanadiyar mutuwar Mutane 305 cikin shekaru 5 – Babban Malamin Jami’a
  • Burina Shi Ne In Goyi Bayan Shugaba Tinubu – Gwamna Bello

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In