• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Sheikh Dahiru Bauchi Ya Bukaci Manyan Kasa Da Kungiyoyi Da Masu Ruwa Da Tsaki Su Kawo Karshe Rigimar Sarki Sanusi Da Ganduje

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
June 30, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
2
SHARES
16
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babban Shehi Malami Sheikh Dahiru Usman Bauchi, yayi kira ga manyan kasa da kungiyoyi da masu fada A ji da su yi kokarin kawo karshen rigimar Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi da Gwamnan Jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje.

Shehin Malamin yayi shelar hakan ne a wata tattaunawa da manema labaru a farfajiyar gidan sa dake Jihar Bauchi.

Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewar,Ya ce duk da dai an samu kurar ta lafa bayan da wasu jagorori suka saka baki, to amma ana bukatar a kuma yima batun zarge musamman daga yankin Arewa don a warware matsalar kwatakwata.

Maganar gaskiya matsalar data faru a tsakanin Masarautar Kano da Gwamnatin Jihar Kano abu ne wanda bai yi dadi ba ko kadan, tun lokacin da matsalar ta fara ruruwa ai sai dana yi magana nace bai kamata irin haka na faruwa a wajen mai muhimmanci kamar jihar Kano ba.

Saboda Jihar Kano cibiya ce da kusan kowa daga bangarori yana amfana da ita musamman Yan Arewa, dalilina kuwa na fadin haka shi ne mafi yawan yan kasuwar mu suna da abokan hulda a Jihar Kano bare kuma a dauki Makaranta Alkur’ani, kai ko me kake yi a Najeriya sai ka sami abokan hulda a Kano; inji shi

Yace masarautar Kano masarauta ce mai tarin daraja da tarihi tun a zamanin baya musamman bangaren al’adu da tarihi.

Yace mu dunga kokarin hakuri don kaucewa rikice rikice.

Jaridar Dimokuradiyya 30-06-019

Previous Post

Idan Cinikin Ya Yiwu Rakitic Zai Maye Gurbin Pogba

Next Post

Wata Kotu, A Jihar Jigawa Ta Daure Garba Isma’il, Da Auwal Jibril, Shekaru 12 A Gidan Kaso

Next Post

Wata Kotu, A Jihar Jigawa Ta Daure Garba Isma'il, Da Auwal Jibril, Shekaru 12 A Gidan Kaso

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

An Gano Jabun Wasiƙun Ɗaukar Aiki A Gwamnatin Filato

October 3, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio
Labarai

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki
Labarai

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati
  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m
  • Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In