Mataimakin Shugaban Kasa Shettima, Zulum da Buni Sun Halarci Jana’izar Tsohon Sakataren Gwamnatin Borno
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettina da wasu mashahuran mutane sun jagoranci zuwa wajen jana'izar tsohon sakataren gwamnatin Borno Usman Jidda ...