No Result
View All Result
  • Login
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
CONTACT US
SUBSCRIBE
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
No Result
View All Result
Home Labarai

Wasu Fusatattun Matasa Sun Haifar Da Tashin-Tashina A Karamar Hukumar Gashua

By Nura Hassan Ahmad

Ishaq Dabai by Ishaq Dabai
January 22, 2022
in Labarai, Tsaro
Reading Time: 1 min read
0 0
0
Wasu Fusatattun Matasa Sun Haifar Da Tashin-Tashina A Karamar Hukumar Gashua

A yau ne garin Gashua shedikwatar karamar hukumar Bade a jihar Yobe ya tashi da tashin hankalin da wasu matasa da suka fusata suka yi kan harbin wani direba a wani gidan mai da yammacin jiya.

RELATED POSTS

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022

A halin yanzu ’yan bangar sun tare titin Filin Tanda tare da kona tayoyi a yayin da suke rera wasu taken neman a binciki lamarin.

Wani mazaunin unguwar wanda ya shaidawa gidan talabijin na Tvc News cewa a yammacin jiya ne wasu mutane da aka gani sanye da kakin sojoji suka zo wani gidan mai a kan babura kawunansu a rufe, suka bukaci kowa ya nutsu, wani direban da ya tsorata ya yi yunkurin tserewa aka harbe shi, wannan ne ya jawo zanga-zangar”.

Hukumar ‘yan sanda da gwamnati har yanzu ba su ce uffan ba kan wannan mummunan lamari.

Buy JNews
ADVERTISEMENT

ShareTweetShare
Ishaq Dabai

Ishaq Dabai

Related Posts

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
Labarai

Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa

May 27, 2022
Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
Labarai

Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani

May 27, 2022
Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa
Labarai

Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

May 27, 2022
Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi
Labarai

Ma’aikatan Kamfanin Simintin Dangote 3 Sun Mutu A Hadarin Mota, Da Dama Sun Jikkata A Kogi

May 27, 2022
Ba Dole Bane Dan Takara Sai Ya Gabatar da Shaidar Biyan Haraji – INEC
Labarai

Jam’iyyu Sun Saka INEC A Gaba, Suna Bukatar Karin Wa’adi

May 27, 2022
Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni
Labarai

Al’ummar Kan Babbar Hanyar Abuja Zuwa Kaduna Sun Roki El-Rufa’i Ya Yiwa Allah Kada Ya Canza Musu Matsuguni

May 27, 2022
Next Post
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Ya Bukaci A Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro A Kasar Nan

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Ya Bukaci A Kawo Ƙarshen Matsalar Tsaro A Kasar Nan

Babu Abunda Zai Sake Mayar Da Ni Cikin Jam’iyyar PDP- Obasanjo

Babu Abunda Zai Sake Mayar Da Ni Cikin Jam'iyyar PDP- Obasanjo

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Siyasa

  • All
  • Siyasa
NULGE Ta Karrama Gwamna Ganduje Da lambar yabo

NULGE Ta Karrama Gwamna Ganduje Da lambar yabo

November 4, 2021
Benue: ‘Yan Sanda Sun Kashe Mutum 2, Tare Da Cafke Mutum Guda A Wani Artabu Da ‘Yan Bindiga

Benue: ‘Yan Sanda Sun Kashe Mutum 2, Tare Da Cafke Mutum Guda A Wani Artabu Da ‘Yan Bindiga

November 30, 2021
PSG ta dauki dan wasan Liverpool kyauta

PSG ta dauki dan wasan Liverpool kyauta

June 11, 2021

Facebook

Twitter

Labarai

  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    13 shares
    Share 5 Tweet 3
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    8 shares
    Share 3 Tweet 2
  • Yadda na rinka lalata da yar shekaru 32, cewar dan shekaru 13

    23 shares
    Share 9 Tweet 6
  • Asibitin Usman Danfodiyo ya dakatar da ma’aikaciyar da ta caccaka wa jaririya allura

    4 shares
    Share 2 Tweet 1
  • Yanzu-Yanzu: Mutane da dama sun mutu, yayin da Yan Aware, suka kona shelkwatar SSS, da na Yan sanda a Anambra

    5 shares
    Share 2 Tweet 1
Dimokuradiyya

An Kafa Jaridar Dimokuradiyya Ne Domin Tabbatar da mulkin da Jama'a suka zaɓa da Kansu Domin su Amfana.

Recent Posts

  • Gwamna Ganduje Ya Bayyana Goyon Bayansa Ga Fayemi Ya Zama Shugaban Kasa
  • Musa Iliyasu Kwankwaso Ya Lashe Zaben Fidda Gwani
  • Amaechi Ya Magantu Kan Hukuncin Kotun Ƙoli, Bayan Korar Karar sa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Kasashen Ketare
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • Kiwon Lafiya
  • Ilimi
  • Kasuwanci
  • Noma Da Kiwo
  • Talla
  • Masarautu
  • Babu Maraya
  • Addini
  • Wa’azin Kirista
  • Girke-Girke
  • Waiwaye
  • Marubutanmu
  • Wasiku
  • Ni’ima Dai Mata
  • Bidiyo
  • Hotuna
  • Mujalla
  • Shirye-Shirye Na Musamman
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Yan Fim da Finafinai
  • Zauren Dimokuradiyya

© 2021 Dimokuradiyya Media Services LTD - All Right Reserved.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In