• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Thursday, March 23, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan bindiga sun Hallaka Mutane 11 A Jihar Katsina

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 10, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
1
Yan bindiga sun Hallaka Mutane 11 A Jihar Katsina
2
SHARES
16
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

Akalla mutane 11 ne aka kashe bayan wasu ‘yan bindiga dauke da manyan muggan makamai sun kai hari a wasu kauyukan karamar hukumar Batsari ta jihar Katsina.

Wadanda suka shaida lamarin sun shaida wa manema labarai cewa da isar su a daren ranar Talata, ‘yan bindigar sun yi ta harbe-harbe ta iska kafin su tafi gida gida domin neman wadanda suka lamarin ya rutsa da su.

Rahotanni sun Kuma nuna cewa, ‘yan bindigar sun kai farmaki ne a kauyukan da bai gaza biyar ba a cikin karamar hukumar.

Mazauna yankin sun ce, a yayin farmakin da aka kai cikin dare, an kuma jikkata mutane 13 tare da kona gidaje da dama, yayin da ‘yan bindigar suka fara Kai farmakin tun daga magariba har zuwa wayewar garin yau Laraba.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yan bindiga sun kashe Matan Aure da wasu Mutane 12 a Taraba

Da yake tabbatar da faruwar lamarin a yau, hukumomin rundunar ‘yan sanda a jihar sun bayyana cewa, yankunan da da aka kai wa harin sun hada da, Katoge da Yanturaku.

Kakakin rundunar ‘yan sandan, SP Gambo Isah, a wata sanarwa da ya fitar, ya ce ‘yan bindigar sun zo ne da bindigar AK 47 ba da gangan ba.

Ya kuma kara da cewa rundunar ta tura mataimakin kwamishinan ayyuka tare da karin wasu rukunin ‘yan sanda domin Tsaurara Mayakan tsaro a yankin.

Kazalika ya Kuma bayyana cewa, An binne wadanda aka kashe a harin na daren jiya a garin Batsari kamar yadda addinin Musulunci ya tanada.

A wani labarin Kuma na makamancin wannan

Darakta, ilimi da ci gaban zamantakewa na karamar hukumar Zariya, Misis Deborah Mugu; tace Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da mataimakinta, Dalhatu Aliyu-Awai tare da wasu ma’aikata 11 a garin Kidandan da ke karamar hukumar Giwa ta jihar Kaduna a ranar Litinin.

Wata majiyar tsaro ta shaida wa jaridar Daily Trust cewa wadanda abin ya shafa na dawowa ne daga ziyarar jaje da wani ma’aikacin Karamar hukumar ya rasa mahaifinsa a lokacin da ‘yan bindiga suka tare su, da misalin karfe 1:30 na rana.

Majiyar Jaridar Dimokuradiyya ta ruwaito cewa, ’yan bindigar sun sako Umar Abubakar (Katako) direban motar bas mai dauke da mutane 18, inda suka bukaci ya koma gida ya sanar da ‘yan uwa cewa, an yi awon gaba da wasu ma’aikatan.

Ya ce bisa ga rahoton da ya faru a kan idonsa, ‘yan bindiga 6 dauke da AK47 sun dira motar bas din mintuna 45 bayan ta taso daga garin Kaya. Ya ce bayan sun yi bincike tare da kwashe fasinjojin da kayayyakin masu daraja, inda ‘yan bindigan sun kai su wani yanki na daji.

Ya lissafa sauran wadanda abin ya shafa kamar haka: Sulaiman Zailani, Nura Abdullahi, Umar Shehu, Halima Tabari, Fatima Abdullahi da Hafsat Zakari.

Sauran sun hada da Maryam D, Hulaila Fate, Hajara Muhammad, Kuluwa Isa da Amina Sulaiman.

Tags: 'YAN BINDIGAjihar katsinayan sanda
Previous Post

Harin Ramuwar Gayya Ya Sanya Yan bindiga Kashe Matan Aure da wasu Mutane 12 A Taraba

Next Post

An Kama Mutane 4 Da Ake Zargin Yan bindiga Ne A Jihar Sokoto

Next Post
An Kama Mutane 4 Da Ake Zargin Yan bindiga Ne A Jihar Sokoto

An Kama Mutane 4 Da Ake Zargin Yan bindiga Ne A Jihar Sokoto

Comments 1

  1. Pingback: An Kama Mutane 4 Da Ake Zargin Yan bindiga Ne A Jihar Sokoto

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2466 shares
    Share 986 Tweet 617
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2014 shares
    Share 806 Tweet 504
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1713 shares
    Share 685 Tweet 428
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1373 shares
    Share 549 Tweet 343
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1607 shares
    Share 643 Tweet 402
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
PDP

PDP ta rusa kwamitin zartarwa na jihar Katsina

March 22, 2023
Sarkin Musulmi Sa'ad Abubakar

Da Ɗumi-Ɗuminsa: Sarkin Musulmi ya sanar da ganin watan azumin Ramadan

March 22, 2023
Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

Zaɓen Najeriya: Burtaniya za ta haramtawa masu siyan kuri’u da masu adawa da dimokuradiyya biza

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
Al'ajabi

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari
Labarai

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023
Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce

March 22, 2023
Hatimin APC da PDP

Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP

March 22, 2023
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari

Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

March 22, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Malamar Makaranta Mai Soyayya Da Dalibin Da Ta Koyar a Firamare Ta Janyo Cece-Kuce
  • Mutumin da ya sha kwata don murnar nasarar Buhari a 2019 ya fice daga APC ya koma PDP
  • Ramadan: Buhari ya aika wani saƙo ga musulmi yayin da za’a fara azumi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In