• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, November 28, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

‘Yan Bindiga Sun Kashe Tsoho Dan Shekara 54 A Filato

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
September 17, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
1
SHARES
5
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu ‘yan bindiga sun kashe wani tsoho dan shekara 54 mai suna Mamman Bayero, sannan kuma sun jikkata wan matashi mai suna Mohammed Ibrahim, a kauyen Kadunu da ke karkashin karamar hukumar Mangu a jihar Filato.

DSP Terna Tyopev, jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, ya tabbatarwa manema labarai da faruwan hakan a ranar Litinin inda ya ce abin ya faru ne a ranar Lahadi. Tyopev ya ce “jiya da misalin karfe 7:45 na dare mu ka samu rahoto daga ofishin ‘yan sanda dake Mangu a kan cewa wasu ‘yan bindiga suna kashe wani tsoho, Mamman Bayaro, dan shekara 54 daga kauyen Kadunu da ke karkashin karamar hukumar Mangu.”

Ya ci gaba da cewa; “Sakamakon harin, an harbe mamacin a kirji sannan da aka garzaya da shi zuwa asibitin Allah Na Kowa domin yi masa magani a nan ne likitoci aka tabbatar da cewa ya mutu. Haka zalika wani matashi Muhammadu Ibrahim daga wannan kauyen ya jikkata sakamakon haren da ‘yan bindigan suka kai a yayin da suka harbe shi a kafa, a halin yanzu yana asibiti ana kula da lafiyarsa.”

Jami’in hulda da jama’ar ya ce rundunar na iya kokarinta wajen ganin ta kama wadanda suka aikata wannan mummunar hari domin a yi masu hukuncin wanda ya cancanta da su.

Previous Post

An Gano Gawar Wani ‘Dan Acaba Yashe A Titi A Kaduna

Next Post

Gwamnan Ebonyi Ya Nada Mutum 800 A Matsayin Mashawarta

Next Post

Gwamnan Ebonyi Ya Nada Mutum 800 A Matsayin Mashawarta

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2746 shares
    Share 1098 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2438 shares
    Share 975 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2223 shares
    Share 889 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2142 shares
    Share 857 Tweet 536
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1525 shares
    Share 610 Tweet 381
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
‘Yan Sanda Sun Yi Musayar Wuta Da Barayin Daji A Zamfara

‘Yan Bindiga Dadi Sun Harbe Jami’an ‘Yan Sanda Biyu A Jahar Imo

November 28, 2023
Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

Gwamnatin Nijeriya Ta Tura Wakilai Domin Sulhunta Rikici A Kasar Saliyo

November 28, 2023
An Bukaci Tinubu Da Ya Lura Da Yankin Arewa Ta Tsakiya Yayin Bada Mukaman Gwamnati

An Bukaci Tinubu Da Ya Lura Da Yankin Arewa Ta Tsakiya Yayin Bada Mukaman Gwamnati

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George
Labarai

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi
Labarai

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya
Labarai

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023
Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George

November 28, 2023
Mun Ci Bashin Naira Biliyan 100 Cikin Shekaru 4-Gwamnan Bauchi

Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini

November 28, 2023
Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

November 28, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Bangaren Shari’a Zai Iya Rasa Kimarsa A Idon ‘Yan Nijeriya-Bode George
  • Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Yaba Wa Gwamna Bala Akan Mutunta ‘Yancin Addini
  • Gwamnati Ta Ware Biliyan 3.23 Don Sanya Na’urar Gano Bam A Filayen Jiragen Nijeriya

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In