Wani wanda ya shaida yadda lamarin ya faru yace lamarin ya faru a wani rami da yan sanda suke tsayawa a yankin.
KARANTA WANNAN LABARIN: Sanata Uba Sani Ya Gina Cibiyar koyan Sana’o’i ga Yaran Talakawa a Kaduna
Yace ” mutanen yankin suna jin a kowane lokaci suna cikin tsaro, saboda wurin yana da hatsari. Amma mutane basa jindadin yadda suke karbar kudi wajen mutane.
Mai magana da yawun rundunar yan sanda na jahar Anambra Mr. Tochukwu Ikenga yace har yanzu bayanai akan lamarin bai kammalu ba.