• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Yan bindiga Sun Sace Basaraken Gargajiya, Matarsa, Da Direbansa

Okasanmi ya bayyana cewa yanzu haka mutane biyu da ake zargi suna hannun ‘yan sanda kan lamarin.

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
October 2, 2022
in Labarai
Reading Time: 1 min read
1 0
0
Rundunar Yan sanda Ta Tabbatar Da Fashewar Wani Abu A Cocin Katolika Na Ondo
1
SHARES
13
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

 

 

 

Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wanene ba sun yi garkuwa da basaraken Owa-Onire a gundumar Kwara ta Kudu dake jihar Kwara.

DAILY POST ta samu labarin cewa an yi garkuwa da shi tare da matarsa ​​da direban sa.

KARANTA WANNAN LABARIN: Magoya bayan Obi Sun Kalubalanci Yan Sandan Jihar Legas

Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar, Okasanmi Ajayi, ya tabbatar da faruwar lamarin ga jaridar Majiyar Jaridar Dimokuradiyya a ranar Asabar.

Okasanmi ya bayyana cewa yanzu haka mutane biyu da ake zargi suna hannun ‘yan sanda kan lamarin.

Ya kara da cewa an ceto matar sarkin, yayin da ake ci gaba da kokarin ceto sauran biyun da suka rage.

A cewar Okasanmi, kwamishinan ‘yan sandan jihar, Paul Odama, ya aike da tawagar masu bincike tare da ‘yan banga zuwa wurin.

Kakakin ya ce za a bayyana cikakken rahoto da zarar an kammala bincike kan lamarin.

Wannan dai shi ne karo na farko da aka yi garkuwa da wani a jihar tun bayan da sabon kwamishinan ‘yan sandan ya hau ofishin a watan jiya

A WANI LABARIN KUMA: Alamun Fili Dana Ɓoye Sun Tabbatar Da PDP Zata Kwace Najeriya A 2023 – Atiku

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar, ya ce jam’iyyarsa na da kyakkyawar damar yin nasara a zaben baɗin dake tafe.

“PDP tana da damar lashe zaben shugaban kasa kasancewar ta daya daga cikin tsofaffin jam’iyyun siyasar kasar.”

Tags: 'YAN BINDIGAKwara
Previous Post

Magoya bayan Obi Sun Kalubalanci Yan Sandan Jihar Legas

Next Post

Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane 37 tare da nutsar da gonaki 89,000 a Adamawa

Next Post
Gwamnan Jahar Adamawa, Ahmadu Fintiri

Ambaliyar ruwa ta yi ajalin mutane 37 tare da nutsar da gonaki 89,000 a Adamawa

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
Labarai

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In