• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

’Yan Bindiga Sun Sace Hakimin Mahaifar Buhari A Daren Jiya

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
May 2, 2019
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
0 0
0
1
SHARES
6
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Wasu ’yan bindiga wadanda ba a san su waye ba sun sace hakimin mahaifar shugaban Najeiya Muhammadu Buhari da ke birnin Daura, Alhaji Musa Umar, a daren jiya. Kamfanin dillancin labarai na Najeriya, NAN, ya ruwaito cewa masu satar mutanen sun tsinkayi gidan ne da misalin karfe 7:00 na daren Larabar jiya, inda su ka rika yin ruwan wuta a iska, su na tsorata mutane, wadanda su ka rika arcewa domin tsira da rayuwarsu. Majiyar ta nuna cewa, lamarin ya faru ne bayan hakimin ya dawo daga sallar Magariba ya zauna a kofar gida tare da wasu daga cikin ’yan fadarsa. Hakimin, wanda a ka ruwaito cewa surukin dogarin shugaban kasa ne, wadanda su kama shi din su iso a cikin mota kirar Fijo 406 ne. Bayanai sun nuna cewa, bayan faruwar lamarin shugaban karamar hukumar Daura, Malam Abba Mato, da daruruwan masu jajentawa sun halarta a gidan hakimin, saboda nuna jimami. Garkuwa da mutane dai ya zama ruwan dare a Arewacin Najeriya, inda ko a ranar Litinin da ta gabata an kama shugaban hukumar ilimi tun daga tushe na kasa (UBEC), Dr. Mohammad Mahmood Abubakar tare da diyarsa, Yasmin Mohammed, sannan a ka kashe direbansa a kan hanyar Kaduna zuwa Abuja. Amma daga bisani ‘yan sanda sun tserar da su washegari bayan da a ka ce an biya fansa. A taron da a ka gudanar na watanni uku da a ka saba yi da sakarunan gargajiya a Kaduna ranar Talata, mai rikon mukamin Babban Sufeton ’Yan Sanda Na Kasa, Alhaji Mohammed Adamu, ya ce, an yi asarar rayuka 1,071 sakamakon aikata miyagun laifuka a fadin kasar cikin 2019 din nan kacal. Sannan a tsakanin watan Janairu an yi garkuwa da mutane akalla 685 a kasar, inda ya ce mutum 767 kuma an kashe su ne a Arewa. Bugu da kari, Adamu ya yi karin haske da cewa, an fi rasa rayuka a Arewa maso Yamma inda mutum 436 su ka rasu; Arewa ta Tsakiya kuma ke biye da mutum 250; yayin da a Kudu maso Kudu a ka rasa rayuka 130 a tsawon lokacin. Ya kara da cewa, a jihar Zamfara kadai an samu aikata laifukan kisan kai har guda 203, inda nan ne ya fi ko’ina fuskantar matsalar. Sai kuma jihar Kaduna da ke biye da adadin 112, yayin da jihar Biniwe ta biyo su da 90.

Previous Post

Yadda Barcelona ta lallasa Liverpool

Next Post

El’rufa’i Ya Bayyana Aniyar Sa Na Neman Matsayin Shugabancin Kungiyar Gwamnoni

Next Post

El'rufa'i Ya Bayyana Aniyar Sa Na Neman Matsayin Shugabancin Kungiyar Gwamnoni

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

Hukuncin Kotu: Kakakin Majalisar Nasarawa Ya Yi Wa’azin Hadin Kai Tsakanin Masu Ruwa da Tsaki

October 3, 2023
CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

CAN Ta Yi Allah-Wadai da Sace Mawakan Coci, Ta Yi Kiran a Dauki Matakin Gaggawa

October 3, 2023
FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

FG ta Bada Gudummawar Abinci, Kayan Aikin Noma Ga ‘Yan Gudun Hijira

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso
Labarai

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio
Labarai

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO
Rikicin Duniya

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023
Za Ka Cigaba Da Faduwa A Dukkan Zaben Da Ka Shiga-Ganduje Ya Fadawa Kwankwaso

APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje

October 4, 2023
Gwamnatin Najeriya Ta Baiwa Sanatoci Kudin Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur-Akpabio

Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati

October 4, 2023
‘Yan Sanda Sun Cafke Wani Mutum Daya Kware Wajen Lalata Wayoyin Wutar Lantarki Na KEDCO

‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

October 3, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • APC Zata Farfado Da Tattalin Arzikin Kano Da Gwamnatin Abba Ta Rusa-Ganduje
  • Sayen Motoci Masu Aiki Da Iskar Gas:Majalisa Ta Gargadi Tinubu Akan Barnar Kudin Gwamnati
  • ‘Yan Sanda Sun Gurfanar da Mutane 4 a Gaban Kotu Bisa Zargin Sace N5m

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In