Ministan ma’adanai da ‘karafa, Olamilekan Adegbite, shi ne ya tabbatar da hakan a yayin ganawarsa da manema labarai a Abuja. Inda ya ce shugaban Muhammadu Buhari ya ba da umurcin a tabbata an kammala aikin Kamfanin karafa na Ajaokuta.
Cikakken bayani na nan tafe