Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta bayyana dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a jihar Akwa Ibom Fasto Umo Eno a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar da aka kammala.
Eno ya samu kuri’u 354,548 inda ya doke babban abokin hamayyarsa Sen. Bassey Akpan wanda ya samu kuri’u 136, 262. Dan takarar jam’iyyar APC ya zo na uku da kuri’u 129,602 kamar yadda Vanguard ta rawaito.
KARANTA WANNAN LABARIN: Da Dumi-Dumi: Makinde Ya Tika Folarin Na APC Da Kasa Ya Lashe Zaben Gwamna
Eno ya lashe kananan hukumomi 29 yayin da dan takarar jam’iyyar YPP Sanata Bassey Akpan ya lashe karamar hukumarsa ta IBIONO Ibom da kananan hukumomin Ikono.
Ga yadda cikakken jerin sakamakon zabe kananan hukumomi yake kamar haka:
KARAMAR HUKUMAR
UDUNG UKO
APC: 2006
PDP: 3959
NNPP:306
YPP: 1475
LP:19
KARAMAR HUKUMAR URUAN
NPC…. 5623
ANPP…..963
PDP….12740
YPP…..3760
KARAMAR HUKUMAR IKONO
APC…..1502
NNPP….297
PDP…….11343
YPP…….13909
KARAMAR HUKUMAR INI LGA
APC-883
PDP-10058
YPP-6325
NNPP-137
KARAMAR HUKUMAR ESIT EKET
APC- 2488
PDP- 9549
NNPP- 113
YPP-. 1765
KARAMAR HUKUMAR IBENO
APC- 904
PDP- 5626
NNPP- 62
YPP— 1932
KARAMAR HUKUMAR NSIT UBIUM
APC–1675
PDP–. 19359
NNPP-. 349
YPP—. 1053
KARAMAR HUKUMAR ETINAN
APC–. 4100
PDP–. 15439
NNPP-. 335
YPP–. 3866
KARAMAR HUKUMAR OKOBO
APC- 3599
PDP- 7260
NNPP-187
YPP- 3061
KARAMAR HUKUMAR NSIT IBOM
APC-. 7921
PDP-. 11560
NNPP-166
YPP- 897
KARAMAR HUKUMAR ORON
APC-. 3164
PDP- 6295
NNPP-150
YPP- 2624
KARAMAR HUKUMAR EASTERN OBOLO
APC- 622
PDP – 5180
NNPP- 124
YPP-. 1538
KARAMAR HUKUMAR ITU
APC- 2486
PDP-. 10950
NNPP-641
YPP-9326
KARAMAR HUKUMAR IKOT ABASI
APC- 2360
NNPP- 158
PDP-. 13559
YPP-. 194
KARAMAR HUKUMAR EKET
APC: 4770
PDP: 20658
NNPP: 410
YPP: 4151
KARAMAR HUKUMAR UKANAFUN
APC: 5036
PDP: 11348
NNPP: 496
YPP:. 2124
KARAMAR HUKUMAR ETIM EKPO
APC: 4368
PDP:. 7383
NNPP: 269
YPP: 2429
KARAMAR HUKUMAR MKPAT ENIN
APC-: 3303
PDP- : 14240
NNPP: 287
YPP:. 2695
LP: 219
KARAMAR HUKUMAR NSIT ATAI
APC: 3418
PDP: 9938
NNPP:451
YPP:. 1818
LP: 16
KARAMAR HUKUMAR ESSIEN UDIM
APC: 11833
PDP:. 13754
NNPP: 916
YPP:. 7601
LP:. 90
KARAMAR HUKUMAR ORUK ANAM
APC : 6743
PDP: 16381
NNPP: 397
YPP: 3775
LP:. 82
KARAMAR HUKUMAR ONNA
APC: 1733
PDP: 15910
NNPP: 81
YPP: 1782
LP: 48
KARAMAR HUKUMAR IBESIKPO ASUTAN
APC:. 7737
PDP: 15334
NNPP: 318
YPP:. 2569
LP :. 122
KARAMAR HUKUMAR OREFUNG ORUKO
APC: 3471
PDP:. 5088
NNPP: 58
YPP: 2332
KARAMAR HUKUMAR ABAK
APC: 11249
PDP: 12847
NNPP: 342
YPP:. 4954
LP:436
KARAMAR HUKUMAR IKOT EKPENE
APC: 6848
PDP:14495
NNPP: 437
YPP: 5873
LP: 562
KARAMAR HUKUMAR OBOT AKARA
APC: 4022
PDP:10884
NNPP: 156
YPP: 2454
LP: 72
KARAMAR HUKUMAR MBO
APC: 4167
PDP: 6635
NNPP: 60
YPP: 1128
LP : 22
KARAMAR HUKUMAR IKA
APC: 2908
PDP: 6361
NNPP: 160
YPP: 1301
KARAMAR HUKUMAR IBIONO IBOM
APC:398
PDP:7066
NNPP:454
YPP: 21992
LP: 29
KARAMAR HUKUMAR UYO
APC: 8267
PDP:25149
NNPP:3229
YPP: 1381
LP: 1447
A wani labarin kuma, Da Dumi-Dumi: Makinde Ya Tika Folarin Na APC Da Kasa Ya Lashe Zaben Gwamna
An ayyana gwamna Seyi Makinde a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar Oyo da aka gudanar ranar Asabar.
Makinde wanda dan takarar jam’iyyar PDP ne ya doke Teslim Folarin na jam’iyyar APC da Adebayo Adelabu na jam’iyyar Accord inda ya lashe zaben.