dino

Zaben Kogi: An Ka Da Dino Melaye A Mazabar Ministar Abuja

A mazabar karamar ministar Abuja, Dr Ramatu Tijjani Aliyu an kada Dino Melaye a zaben da ake sake na Majalisar Dattawa tsakaninsa da dan takarar APC wato Smart Adeyemi, inda APC ta samu kuri’a 480, PDP kuma ta samu kuri’a 53 kawai.

A gundumar Kakanda baki daya dake karamar hukumar Lokoja, APC ta samu kuri’a 4,907, yayin da na PDP ya samu kuri’a 2,013.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *