• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Zaben ‘Yan Majalisu: Mutane Miliyan Dari Tara Zasu Kada Kuri’a a Indiya

Mustapha Haruna Dabai by Mustapha Haruna Dabai
April 12, 2019
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
4
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A jiya Alhamis Mutane Miliyan Dari tara ne A ke sa ran sun fara Kada Kuri’ar su domin zaben ‘Yan Majalisar Dokokin Kasar India, wacce ita ce Kasa ta biyu da ta fi yawan al’uma a duniya, inda ra’ayoyi tsakanin masu son Firaminista Narendra Modi, da kuma ‘Yan adawa da shi.

Zaben na wannan lokacin, Indiyawa miliyan 900 ne aka yi wa rajistar zaben wakilan majalisar dokokin su 543, a zaben da aka fara 11 ga watan Afrilu a mataki na farko.

Za kuma a kammala shi ne a ranar 19 ga watan gobe, sannan a kidaya kuri’u a ranar 23 ga watan na gobe.

Sama da mutane miliyan 84 ne da suka hada da matasan da ke zabensu na farko su miliyan 15 ke zabe a kashi na farko da ake yi a wannan Alhamis.

An dai zabi Firaminista Narendra Modi ne shekaru biyar da suka gabata tare da alkawuran kyautata tattalin arziki cikin gaggawa da kuma rage matasa marasa ayyukan yi.

Akwai dai ci gaba ta fannin hanyoyin mota da kuma na jiragen kasa cikin tsukin da ya yi a mulki, sannan mazauna yankunan karkara na yaba wa kokarin da ya yi wajen sama masu iskar gas na girki da a baya babu ita.

Jam’iyyarsa BJP na amfani da rikicin nan da ke tsakanin kasar da Pakistan, wajen janyo hankalin jama’a don ta sami kuri’u a zaben da ke Gabata.

To sai dai tattalin arzikin kasar ya ja baya kamar yadda bangaren samar da ayyukan yi shi ma ya fuskanci koma bayan da ba a ga irinsa ba sama da shekaru 45 da suka gabata.

Tags: Mutane Miliyan 900Zaben Kasar India
Previous Post

Kwana Biyu Muka Baka Kai Mana Bayani -Majalisa

Next Post

Za Mu Daina Ba Da Tallafin Kudin Man Fetur – Ministar Kudi

Next Post

Za Mu Daina Ba Da Tallafin Kudin Man Fetur - Ministar Kudi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Jamiyyar APC A Wata Jiha Ta Kori Zababben Sanata Da Dan Takarar Gwamna

APC ta Yi Watsi da Hukuncin Kotun Sauraren Kararrakin Zabe

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar
Labarai

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai
  • Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In