Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana al’hininsa, bisa rasuwar Dan majalissar dokokin jihar Zamfara Muhammad Ahmad, da wasu yan bindiga su ka far mai a lokacin da ya ke kan haryar Shema zuwa Funtua na jihar Katsina.
Shugaba Buhari ya bai ya na jimamin shi ne, a cikin wani sakon ta’aziya da babban mai taimakama sa, a kan kafafen yada labarai Malam Garba Shehu, ya fitar jiya Alhamis, a babban birnin tarayya Abuja.
Ya ce na kadu Matuka, da na sami labarin rasuwar Dan majalissar dokin jihar Zafamara, lokacin da ke kan hanya da dansa, na zuwa Kano .
Buhari ya kuma umurci hukumomin tsaro da rundunar soji, da su yi duk mai yi wu-wa, wajan magance masu kashe yan’kasan da basuji ba, ba su gani ba.
KARANTA WANNAN LABARIN: Shinkafi ya Gargadi El-Rufa’i kan shiga siyasar Zamfara
Inda a karshe Buhari ya ce, “Ina rokon Allah da ya jikan Mamacin da Rahama, ya kuma bai wa iyalanshi hakuri rashin shi,” Inji shi.
Comments 1