• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Ilimi

Gwamnatin Tarayya Ta Tabbatar Wa Da Majalissar Wakilai Basu Kudade Gyaran Ayyukan Tituna

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
October 27, 2021
in Ilimi
Reading Time: 2 mins read
1 0
1
Gwamnatin Tarayya  Ta Tabbatar Wa Da Majalissar Wakilai Basu Kudade Gyaran Ayyukan Tituna
1
SHARES
10
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

By Abbas Yakubu Yaura

Gwamnatin tarayya ta tabbatar wa ‘yan majalisar wakilai kudirin ta na tabbatar da samar da isassun kudade na manyan tituna masu karfin tattalin arziki a fadin Najeriya.

Babban sakatare na ma’aikatar ayyuka da gidaje ta tarayya Hassan Musa ne ya bada wannan tabbacin a ranar Talata a Abuja, yayin da yake jawabi ga ‘yan majalisar daga jihar Borno da suka hada da shugaban kwamitin kasafin kudi na majalisar, Muktar Betara; Ahmadu Usman Jaha, da Kabir Tukura, wadanda suka ziyarci ma’aikatar.

Musa ya ce ma’aikatar ta samu sabbin kudade na hanyar tarayya daga Gombe zuwa Biu, inda ya tabbatar wa ‘yan majalisar cewa majalisar zartarwa ta tarayya za ta amince da aikin gyaran da sauran zababbun hanyoyin gwamnatin tarayya a fadin kasar nan.

Sannan ya ce, “A madadin gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma mai girma minista, Babatunde Raji Fashola, ina so na tabbatar da cewa muna samar da sabbin kudade don gudanar da wannan aikin hanyar kuma za a ba dan kwangilar duk wani abin da ya dace domin ya samu damar gudanar da ayyukan hanyar.

Betara wanda ya jagoranci tawagar ya jaddada bukatar samar da wasu kudade na daban domin aikin hanyar Gombe zuwa Biu. Ya bayyana damuwarsa kan halin da hanyar ke ciki duk da kasafin da ake ware wa aikin duk shekara. Sai dai ya lura cewa kudaden ba su isa ba.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa “An bayar da kwangilar hanyar Gombe zuwa Biu shekaru biyar zuwa shida da suka gabata kuma dan kwangilar yana tafiyar hawainiya sosai. A duk lokacin da muka tattauna da shi, matsalarsa ita ce kudade, domin ba za a iya samun kudaden gudanar da irin wannan aiki ta hanyar kasafin kudi ba.

“Duk da cewa ni ne shugaban kwamitin kasafin kudi, amma ina da iyaka kan yadda zan iya sanya hanya a mazaba ta. Don haka, na yanke shawarar zuwa in ga Babban Sakatare da Mai Girma Minista don yin roko.Kuma ina farin ciki a yau;ya sanar da ni cewa akwai taga don tallafawa aikin hanyar Gombe zuwa Biu a kasa.

Tags: Gwamnatin tarayyaMajalisar Wakilai
Previous Post

Tsananin Talauci ya sanya iyaye suna sayar da ƴaƴensu a Afghanistan

Next Post

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Goyi Bayan Wajabta Allurar Rigakafin Cutar COVID 19 Ga Ma’aikatan Gwamnati

Next Post
Majalisar Dokokin Najeriya  Ta Goyi Bayan Wajabta Allurar Rigakafin Cutar COVID 19 Ga Ma’aikatan Gwamnati

Majalisar Dokokin Najeriya Ta Goyi Bayan Wajabta Allurar Rigakafin Cutar COVID 19 Ga Ma'aikatan Gwamnati

Comments 1

  1. Pingback: Yan bindiga sun kakaba wa wasu Al’umomin Sokoto Haraji, Kuma sun bada Wa’adi

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

An Haramta Duk Wata Nau’in Zanga-zanga A Jihar Nasarawa — Yan Sanda

March 27, 2023
Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

Zaben Gwamnonin Kogi, Bayelsa, Imo: APC Ta Samu Sama Da N1.3bn Daga Siyan Fom

March 27, 2023
Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

Bankuna Sun Tabbatar da Samun Karin Kuɗi Daga CBN

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
Labarai

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
Labarai

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami
Labarai

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode
  • An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma
  • Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In