Matan hakimin Zungeru dake karamar hukumar Wushishi jihar neja tare da mallam mustapha sun samu ‘yan bayan biyan kudin fasa miliyan biyar bayan yan ta’adda sukai garkuwa dasu.
Tvcnews ne suka wallSama da Yan bindiga ashirin ne suka afka cikin garin Zungeru misalin karfe daya da rabi 1:30, yayinda jama’a suketa bacci suka dauke matan hakimin Zungerun guda biyu.
Yan taaddan sun share sama da minti talatin suna cin karansu ba babbaka, Madakin Zungeru cewa yayi bayan yaji shigowarsu saiya boye cikin dakin matarsa Mai suna Habiba wadda ita Yan taadda suka tafi da ita.
KARANTA:-
Ina goyon bayan sauya fasalin kasar nan dari bisa dari: Cewar Gwamna Fintiri
Labari yazo cewar Yan taaddan sun shiga cikin garin Zungeru ne bayan sun ajiye baburansu a bayan garin suka taho da kafarsu har gidan Hakimin Zungerun batare da fargababa.
A yayinda wani mazaunin garin Zungerun yake bayyanawa mai rahoton Tvcnews, sunyi kokrin hadama Yan taaddan kimanin miliyan biyar cikin miliya goma dasu Yan taaddan suka bukata.
Wani Kuma daga Wushishi ya bayyanawa mai rohoto cewar Yan taaddan sun bukaci da a saya musu manyan wayoyi kirar Android guda dari sannan a saya musu mashin kirar Bajaj guda biyar sannan a hada musu da miliyan goma 10.
A wani labarin sun ce matan dai suna wani asibiti dake Abuja ana cigaba da kulawa dasu.
A WANI LABARIN:-
Ana yawan yimin barazana da rayuwata – inji shugaban EFCC.
Shugaban Hukumar EFCC Bawa

- Mutane suna maido mana martani
- Wani babban mutum yayi barazanar kashe ni
- An sha yi min barazanar kisa
Shugaban EFCC, wato hukumar dake yaƙi da cin hanci da karɓar rashawa na ƙasa wato Abdulrashid Bawa ya bayyana cewa ana yawan yi masa barazan da rayuwar shi tun bayan da aka bashi shugabancin hukumar ta EFCC.
Bawa yace lallai mutanen da suke yaƙa bisa laifukan cin hanci suma suna maido da martani ta hanyoyi daban-daban. Shugaba Buhari ma ya taɓa yin irin wannan furuci a shekarar 2016.
Shugaban EFCC yayi wannan jawabi ne yau talata a hira da shi da aka yi a wani shiri na gidan talabijin ɗin Channels Tv.