Kamfanin MTN sun ce da akwai samun karancin sabis saboda tashin hankalin dake faruwa a kasar nan.
Kamfanin ya bayyana cewar da yiwuwar samun karancin sabis duba da irin rikice-rikicen dake tashi a ko wane yanki dake fadin kasar nan.
Wannan shi zai kawo cikas lokacinda zamu aika masu gyara don cigaban sabis din.
Nigeria tana yin bakin kokarinta wajan fada kungiyar Boko Haram tun bayan sama da shekaru masu yawa, gami da satar mutane don biyan kudin fansa, yin awon gaba da dalibai da kuma tafiya da shanun a yankin kudu maso gabas na kasar najeriya.
A gabas maso arewan dake ƙasar, sannan da jihohin Najeriya ta tsakiya farmakin yan ta’addan ya janyo asarar rayukan mutane wanda ba a san adadinsu ba da miliyoyin kudade.
KARANTA:-
Shugaba Buhari ya kaddamar da aikin masana’antar iskar gas a jihar Rivers
Bada dadewa ba jahohin dake kudu suma suna tunkarar far maki Wanda Kungiyar IPOB tasha alwashin karya tattalin arziki da wasu hanyoyi na musamman a Najeriya.
Kamfanin MTN shine dai Kamfani mafi shara a yankin kasashen afirika wanda kaso mafi tsoka kudaden haraji tana suke samuwa.
KARANTA WANNAN:-

Gwamnan Jihar Imo Hope Uzodinma ya ja hankalin jami’an tsaro da kada au ragar ma ko wani dan fashin daji, domin tsaron al’umma ya fi na mutum gudaal’umma ya fi na mutum guda.
Kazalika Uzodinma ya ce muddin jami’an tsaron suka yi rikon sakainar kashi wa harkar tsaro to lallai yan fashin dajin za su ga bayansu.
Gwamna Uzodinma yana wannan jan hankali ne a ranar talata yayin da ya kai ziyarar ta’aziya ga Shelkwatar rundunar yan sanda ta birnin Owerri.
“Ku ne kaɗai doka ta sahale muku ju mallaki bindiga, amma kun bar wadansu da ba sun san menene doka ba kuma a ce suna cin karensu babu babbaka”
“Ku Murkushe su fa tun kafin su gama da ku” cewar Uzodinma.
Ya kara da cewa gwamnatinsa za ta samar sa inshora ga kowani jami’an tsaro a jihar da zummar kawo karshen matsalolin dake addabar Jihar.
Comments 1