• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Okowa, Tambuwal, Lamido Da Wasu Sun Gana Da Obasanjo A Abeokuta

A yammacin yau Asabar ne tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya karbi bakoncin jiga-jigan babbar jam’iyyar adawa ta PDP shugabannin yakin neman zaben shugaban kasa a Abeokuta.

Abbas Yakubu Yaura by Abbas Yakubu Yaura
December 3, 2022
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
2 0
0
Okowa, Tambuwal, Lamido Da Wasu Sun Gana Da Obasanjo A Abeokuta
3
SHARES
31
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

A yammacin yau Asabar ne tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya karbi bakoncin jiga-jigan babbar jam’iyyar adawa ta PDP shugabannin yakin neman zaben shugaban kasa a Abeokuta.

Wata sanarwa da mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai ga tsohon shugaban kasar, Kehinde Akinyemi, ya fitar ta nuna cewa tawagar karkashin jagorancin dan takarar mataimakin shugaban kasa kuma gwamnan jihar Delta, Okowa, sun hada da babban daraktan kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa kuma gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal da tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido.

KARANTA WANNAN LABARIN: Yanzu-yanzu: Jam’iyyar PDP Tayi Rashin Dan Takarar Majalisar Wakilai

Sauran sun hada da, tsohon gwamnan jihar Osun, Prince Olagunsoye Oyinlola, tsohon gwamnan jihar Cross River, Liyel Imoke da kuma Otunba Oyewole Fasawe.

Da yake magana bayan kusan awanni biyu da sakin labulen, Tambuwal ya ce tawagar ta je Abeokuta “domin karramawar da muka saba kuma mu ci gaba da tuntubar shugabanmu, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo kan al’amuran da suka shafi kasa kuma mun tattauna da shi sosai. ”

Ya kara da cewa, “Muna nan a shirye-shiryen zaben 2023, kuma za mu ci gaba da yin abin da ya kamata mu yi domin mu ci zabe.

“Sakona ga ’yan Najeriya shi ne mu fito gaba daya idan lokacin watan Fabrairu ya yi don kada kuri’ar samun daidaiton tikitin da ke nuna halayen kasar nan, wanda zai samar da shugabancin da zai daidaita kasar nan da farfado da tattalin arzikinmu da bunkasar tattalin arzikinmu. hadin kan kasa wato Atiku Abubakar da Gwamna Okowa.

Tambuwal ya yi nuni da cewa jam’iyyar na sa ran samun gagarumin taro da dimbin jama’a a yakin neman zaben shugaban kasa na jihar Legas a ranar Litinin mai zuwa.

A wani labarin kuma, Osinbajo Ya Shilla Kasar Vietnam Domin Yin Ziyarar Kwanaki Uku

Mataimakin shugaban Najeriya Yemi Osinbajo, SAN, ya bar Abuja a yau, 3 ga watan Disamba, zuwa jamhuriyar gurguzu ta Vietnam domin gudanar da wani babban taro a tsakanin kasashen biyu.

A cewar wata sanarwa mai dauke da sa hannun babban mataimaki na musamman kan harkokin yada labarai ga mataimakin shugaban Kasa, Laolu Akande, Osinbajo ya shirya ganawa da shugaban kasar Vietnam, Nguy? n Xuân Phúc; Mataimakiyar shugaban kasa, Madam Vo Thi Anh Xuan; Firayim Minista, Pham Minh Chinh, sauran jami’an gwamnati da ‘yan kasuwa.

Tags: ObasanjoOkuwa TambuwalSule Lamido
Previous Post

Gwamnatin Kano Ta Fadi Lokacin Da Zata Kammala Tashar Lantarki Ta Dam ɗin Tiga

Next Post

FG Ta Rasa Kuɗin Shiga Miliyan 113, Bayan Dakatar Da Jirgin Kasan Abuja/Kaduna

Next Post
FG Ta Rasa Kuɗin Shiga Miliyan 113, Bayan Dakatar Da Jirgin Kasan Abuja/Kaduna

FG Ta Rasa Kuɗin Shiga Miliyan 113, Bayan Dakatar Da Jirgin Kasan Abuja/Kaduna

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

Kano: Mun Kuduri Aniyar Inganta Tsarin Kula da Lafiyar Ƙwaƙwalwa – Dr Fauziyya

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi
Labarai

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
  • Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In