Kisan Sokoto: Bazamu taɓa bari ba’a hukunta ƴan ta’adda ba — martanin Buhari
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari yayi Allah wadai da kisan mutane 15 a Ƙananan Hukumomin Goronyo da Illela na Jahar Sokoto. ...
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari yayi Allah wadai da kisan mutane 15 a Ƙananan Hukumomin Goronyo da Illela na Jahar Sokoto. ...
Sama da ƴan bindiga da ƴan ta'adda Sojojin Najeriya suka kashe a faɗin jahohin Arewa, a tsakanin 15 ga watan ...
Ƙungiyar Ƙabilun Yarbawa ta Afenifere ta buƙaci Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari daya ayyana ƴan bindiga a matsayin ƴan ta'adda, inda ...
Rundunar Sojin Saman Nigeria a ranar Asabar tace jirgin ta, ya kashe ƴan ta'adda da dama wanda suka taru domin ...
Tsohon Sanata Mai Wakiltar Kaduna ta tsakiya Shehu Sani yace ya tsallake harin ƴan ta'adda, a lokacin da yake cikin ...
Rundunar Ƴan sanda a Jahar Ogun a ranar Litinin, sun kama mutane 18 da ake zargin sun aikata laifuka da ...
Gwamnan Jahar Niger Abubakar Sani Bello, ya gargaɗi ƙauyuka a jahar dasu daina ɓoye ƴan ta'adda. Gwamnan ya bada gargaɗin ...
Yan bindiga daɗi da ake kyautata zaton Fulani ne, sun kai hari a ƙauyukan Madamai da Abun, dake ƙaramar hukumar ...
Mutane shida da ake fargabar sun mutu a wani harin da aka kai cikin dare a shingen binciken 'yan sandan ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273