Rikicin PDP: Kotu Ta Tabbatar Da Korar Ayu Daga Matsayin Shugaban Jam’iyyar Na Kasa
Wata babbar kotu dake Makurdi ta tabbatar da korar Iyorchia Ayu daga matsayin shugaban PDP na kasa. A cewar mai ...
Wata babbar kotu dake Makurdi ta tabbatar da korar Iyorchia Ayu daga matsayin shugaban PDP na kasa. A cewar mai ...
Gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom, ya ce shugaban jam’iyyar PDP na kasa karkashin Dr. Iyorchia Ayu ya kamata ba wanda ...
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya dage cewa shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorcha Ayu, ba zai iya jagorantar ...
Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, ya ce a shirye yake ya tattauna ...
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya yi shiru kan rikicin da ya dabaibaye babbar jam’iyyar adawa ta PDP. Saraki ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura A sakamakon ganawar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar da gwamna ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura A kokarin sulhunta dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a 2023, tsohon mataimakin shugaban kasa, ...
Daga: Uzairu Lawal Rigasa Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, a ranar Lahadi ya gana da gwamnonin jam’iyyar PDP da sauran ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura Tsohon Sakataren Yada Labarai na Jam’iyyar PDP na Kasa, Kola Olagbondiyan ya bayyana cewa Gwamna Nyesom ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273