• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasashen Ketare

Yau Litinin Buhari zai tafi Jamhuniyar Nijar don halartar taron ECOWAS.

abubakar by abubakar
September 7, 2020
in Kasashen Ketare, Kiwon Lafiya, Labarai, Siyasa, Tsaro
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai tafi Jamhuriyar Nijar a yau Litinin domin halartar taron shugabannin ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS) kan yaƙi da annobar Korona.

A watan Afrilu ƙungiyar ta ECOWAS ta naɗa shugaba Buhari a matsayin shugaban kwamitinta na yaƙi da cutar, wanda zai gabatar da rahoto a taron na yini guda.

Mai magana da yawun shugaban ƙasa, Malam Garba Shehu, ya ce Buhari zai jagoranci yaƙar annobar cutar Korona a yammacin Afirka.

Zauren shugabannin ECOWA ya kuma zaɓi ministocin Najeriya na lafiya da sufurin jiragen sama da na kuɗi a matsayin shugabannin kwamitocin da suka shafi ma’aikatunsu, wanda Buhari zai jagoranta domin samun nasara a yaƙi da Koron.

http://dimokuradiyya.com.ng/ecowas-na-fatan-bukatarsu-na-kafa-gwamnatin-hadaka-a-mali-ya-cimma-nasara/

Taron zai kuma karɓi rahoto a kan samar da takardar kuɗin bai-ɗaya na ECOWAS daga Julius Midara na ƙasar Saliyo da kwamitinsa.

Shugaban hukumar ECOWAS, Jean Claude Kassi Bou, zai gabatar wa taron rahoton wucin gadi a kan muradun ECOWAS na shekarar 2020 da sauransu.

Sauran batutuwan da taron zai tattauna sun haɗa da ƙaruwar matsalar tsaro a yankin da kuma rikicin siyasar kasar Mali.

Tags: BuhariECOWASJamhuniyar NijarKasashen ketareKoronaMaliMatsalar TsaroNajeriya
Previous Post

Ambaliyar ruwa na ci gaba da yin ɓarna a jihar Kebbi.

Next Post

Rundunar soji a jihar Benuwe ta yi nasarar kashe wani ɗan Fashi tare da kama wasu.

Next Post

Rundunar soji a jihar Benuwe ta yi nasarar kashe wani ɗan Fashi tare da kama wasu.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2327 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1490 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1400 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
Gwamnan Jahar Kebbi

Za’a ƙara tono man fetur a wata jihar Arewa

February 7, 2023
Bola Tinubu

Dalilin da ya sa ba zan taɓa daina goyon bayan Tinubu ba – Tsohon Gwamnan PDP

February 7, 2023
Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

Tsoho Ya Tayar Da Rigima a Cikin Banki Bayan An Hana Shi Cirar Kuɗi

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
Labarai

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu
Labarai

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo
Labarai

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023
PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero

February 7, 2023
Bola Tinubu

2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola

February 7, 2023
2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

February 7, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • PDP za ta doke APC a Kebbi – Tsohon Gwamna Aliero
  • 2023: Tinubu lafiyar sa ƙalau, zai iya jagorantar Najeriya – Fashola
  • 2023: Najeriya na bukatar addu’a don magance maƙiyanta – Igbo

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In