• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, March 27, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Zaben Anambra: Haryanzu Ba’a Fara Kada Kuri’a Ba A Wasu Yankuna Na Ihiala

Uzairu Lawal Rigasa by Uzairu Lawal Rigasa
November 9, 2021
in Labarai
Reading Time: 2 mins read
1 0
0
Zaben Anambra: Haryanzu Ba’a Fara Kada Kuri’a Ba A Wasu Yankuna Na Ihiala
1
SHARES
8
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Zaben cike gurbe na Gwamna a jihar Anambra na Fuskantar cikas, saboda ba a fara kada kuri’a ba a sassa da dama na jihar sa’o’i kadan bayan bude rumfunan zabe.

Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta tsara gudanar da zaben ne daga karfe 10 na safen yau Talata zuwa 4 na yamma, amma har zuwa karfe biyu na rana, kayan zabe ba su isa wasu rumfunan zabe ba a Karamar hukumar Ihiala Mai cike da ce ce kuce.

A tsakar rana an ga jami’an INEC a sakatariyar karamar hukumar Ihiala suna ta faman kai kayan da aka tanada domin gudanar da zaben.

KARANTA WANNAN LABARIN: Anyi Jana’izar Wadanda Fashewar Tankar Mai ya Shafa a Somaliya

An bayyana zaben gwamnan amatsayin wanda bai kammala ba saboda ba a kada kuri’a a Ihiala, wanda ke da sama da mutane 140,000 da suka yi rajistan katin Zabe.

A wani labarin Kuma na daban.

Gwamnatin jihar Legas tace za a yi wa mutane kusan 400 dake fama da nakasa magani kyauta.

Babban sakatare na ma’aikatar lafiya ta jihar Legas, Dr Olusegun Ogboye ne ya bayyana haka a ranar Litinin a lokacin daya ziyarci wurin tantance sabbin mutanen da suka amfana a asibitin koyarwa na jami’ar jihar Legas.

Yace aikin tiyatar gyaran an yi niyya ne domin farfado da mutane musamman yaran dake fama da nakasar kafafu dake shafar lafiyar girmansu na yau da kullun.

A cewarsa, atisayen ya samu sama da mutane 400 da zasu ci gajiyar shirin, wadanda za a tantance su na tsawon kwanaki biyu, inda za a gudanar da gwajin lafiyar daya dace.

Jaridar Dimokuradiyya ta rawaito cewa yara 80 ne dai zasu ci gajiyar aikin tiyatar gyaran fuska yayin da wasu za a ba su ilimin motsa jiki, abinci mai gina jiki da kiwon lafiya da kuma na’urorin motsa jiki na taimakawa.

Kazalika yace “Tsarin ya kunshi tantancewa inda likitocin fida ke duba marasa lafiya tare da zabar wadanda suka cancanci cin gajiyar aikin tiyatar da sauran wadanda za su iya amfana da na’urorin taimako da sauran nau’ikan gyaran jiki.”

Jami’in kula da shirin, Dokta Tolulope Ajomale ya bayyana cewa sama da majinyata 6,000 ne suka ci gajiyar shirin tun lokacin da aka fara shi.

Ajomale yace shirin ya rikide zuwa wani shiri na wayar da kan jama’a na tiyata da yawa wanda ke binciko aikin tiyata, jiyya da na’urorin motsa jiki masu taimakawa wadanda ke inganta sakamakon lafiya.

Tags: hukumar INECJihar Anambra
Previous Post

Kimanin Nakasassu 400 Zasu Ci Gajiyar Bada Magani Kyauta A Jihar Legas

Next Post

Hukumar Kwallon Kafa Ta Faransa Ta Tabbatar Da Raunin Pogba

Next Post
Hukumar Kwallon Kafa Ta Faransa Ta Tabbatar Da Raunin Pogba

Hukumar Kwallon Kafa Ta Faransa Ta Tabbatar Da Raunin Pogba

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2488 shares
    Share 995 Tweet 622
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2035 shares
    Share 814 Tweet 509
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    1960 shares
    Share 784 Tweet 490
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1741 shares
    Share 696 Tweet 435
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1381 shares
    Share 552 Tweet 345
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

March 27, 2023
Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

Mahaifin Obasanjo Ba Cikakken Bayerabe Bane, Watakila Dan Kabilar Igbo Ne – Fani-Kayode

March 27, 2023
An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

An Kama Wani Mutum Da Laifin Cin Zarafin ‘Yar Makwabcinsa Mai Shekara Goma

March 27, 2023
Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

Masarautar Bichi Ta Kaddamar Da Tashar Wutar Lantarki Ta Sola A Kauyen Yal’Iami

March 27, 2023
Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
Labarai

Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita

March 27, 2023
Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
Labarai

Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika

March 27, 2023
Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi
Siyasa

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Yadda Ake Zargin Wani Fasto Da Yin Lalata Da ‘Yar Majami’arsa Mai Shekara 17 – Likita
  • Zaben 2023: Wasu Mata Na Zanga-Zanga Tsirara Ofishin Jakadancin Amurika
  • Yanzu-Yanzu: INEC Ta Sanya Ranar Gudanar Da Zabukan Cike Gurbi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In