• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Tuesday, February 7, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Auren Hanan Buhari: Shugaba Buhari na shan suka game da auren ‘yarsa.

abubakar by abubakar
September 10, 2020
in Labarai, Siyasa
Reading Time: 1 min read
1 0
0
1
SHARES
12
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

‘Yan Najeriya da dama na ta maida martani a shafuka da zaurukan sada zumunta, akan auren ‘yar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, Hanan da aka yi a makon da ya gabata.

Ma’abota ziyartar shafukan sada zumunta sun ci gaba da sukar shugaba Buhari da ma gwamantinsa dangane da nuna halin ko in kula da ‘yan Najeriya ke ci.

Wasu kuma sun yi ta sukarsu sakamakon yin biki a lokacin da aka gindaya dokoki waɗanda suka haramta cunkoson jama’a.

Sai dai a wani ɓangare matar shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, wato Aisha Buhari ta maida martanin cewa bikin ba kowa aka gayyata ba saboda bin dokar bada tazara da hana cunkoso.

http://dimokuradiyya.com.ng/aisha-buhari-ta-bayyana-ɓacin-ranta-game-da-hoton-barkwancin-auren-yarta-da-mustapha-bulama-ya-wallafa/

Bikin auren Hanan Muhammadu Buhari da angonta Muhammad Turab Sha’abab, ya zo ne a dai-dai lokacin da ‘yan Najeriya ke ƙorafin hauhawa da kuma ƙarin farashin kayakin masarufi, man fetir da kuma ƙari a kuɗin wutar lantarki da aka yi.

Ɗan fafutuka kuma shugaban ƙungiyar CODE, dake rajin bin diddigin kuɗaɗen da aka yi sama da faɗi da su, Hamzat Lawal ya ce bai kamata iyalan farko a Najeriya ƙarƙashin shugaba Muhammadu Buhari su yi irin wannan biki a cikin yanayi da ƙasar nan ke fama da annobar Korona ba.

Mai zanen barkwancin nan Mustapha Bulama, shi ma ya yi zane inda ya nuna halin da ‘yan Najeriya ke ciki na wuya amma shugaban ƙasa ya aurar da ɗiyar tasa, wanda daga bisani matar shugaba Buhari, Aisha ta bayyana rashin jin daɗinta game da zanen da aka yi.

Tags: Aisha BuhariAuren HananFetirMatsin rayuwaShugaba BuhariSiyasaWutar Lantarki
Previous Post

Hukumar Hisbah ta ci gaba da kamen Mabarata dake kan titunan jihar Kano.

Next Post

Cikin shekaru biyar gwamnatin Buhari ta ciyo bashin Tiriliyan 18.89 – Rahoto.

Next Post

Cikin shekaru biyar gwamnatin Buhari ta ciyo bashin Tiriliyan 18.89 - Rahoto.

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
Arabic Arabic English English French French Hausa Hausa
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2328 shares
    Share 931 Tweet 582
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1491 shares
    Share 596 Tweet 373
  • CBN Ya Sake Fitar Da Sabbin Bayani Kan Dawo Da Tsofaffin Takardun Kudin Naira

    1401 shares
    Share 560 Tweet 350
  • Rikicin Takara Gwamnan Adamawa A APC: Kotu Ta Tsayar Da Hukunci Kan Nuhu Ribadu Da Yake Yiwa Binani

    1051 shares
    Share 420 Tweet 263
  • Yan sanda a Katsina sun cafke yaro dan shekara 13 saboda ya kashe yan ta’adda

    991 shares
    Share 396 Tweet 248
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo

February 7, 2023
NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

February 7, 2023
Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

Shugaban INEC Ya Gana Da Emefiele Kan Sabbin Manufofin Kudin Naira

February 7, 2023
Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

Tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan Ya Yi Babban Rashi

February 7, 2023
Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

Rashin Tsaro: Shugaban INEC Ya Gana da NSA Gabanin Zaben 2023

February 7, 2023
Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
Siyasa

Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5

February 7, 2023
‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
Labarai

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ka Yiwa Allah Ka Shiga Tawagar Yakin Neman Zaben Shugaban Kasa Na PDP – Iyorchia Ayu Ya Roki Gwamnan G5
  • ‘Yan Najeriya Zasu Yiwa Shugabanni Hisabi a Lokacin Zaben 2023 — Osinbajo
  • NSA Ya Yiwa Shugaban INEC Alkawarin Samar Da Cikakken Tsaro a Lokacin Zaben 2023

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2022 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In