• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Wednesday, October 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Kasuwanci

Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

Sharif Addubawi by Sharif Addubawi
March 25, 2023
in Kasuwanci, Labarai
Reading Time: 2 mins read
1.7k 52
0
Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance
2.4k
SHARES
22k
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Babban bankin Najeriya (CBN) yayi ƙarin haske kan rahotannin da suka yaɗu cewa ya dakatar da asusun kamfanunninka masu hada-hada a intanet irin su OPAY da PALMPAY.

Babban bankin ya musanta waɗannan rahotannin inda ya bayyana su a matsayin ƙarya ce tsagwaronta.

KU KARANTA KUMA: Budurwa ta aike da wani saƙo mai sosa zuciya ga budurwar da saurayinta ya rabu da ita a dalilinta

A cewar rahoton jaridar Vanguard, darektan wucin gadi na fannin watsa labarai na babban bankin, Mr. Isa AbdulMumin, shine ya bayyana hakan a  ranar Juma’a, 24 ga watan Maris 2023, a birnin tarayya Abuja, inda yace kanzon kurege ne kawai.

Rahotannin da akayi ta yaɗawa waɗanda aka ce sun fito daga bakin AbdulMumin, sun yi iƙirarin cewa CBN zai dakatar da asusun kamfanunnikan ne saboda ana yin amfani da su wajen aikata zamba.

Wani ɓangare na labarin na cewa:

“Idan kasan kana amfani da OPAY, PALMPAY ko ɗaya daga cikin CHINA APPs ko POS ɗin su, ka daina ajiye manyan kuɗi a ciki ko kuma ka daina amfani da su.”

“CBN na dab da dakatar da asusun su saboda ana amfani da su wajen aikata zamba.”

OPAY da  PALMPAY dai sun fito sun ƙaryata waɗannan labaran inda suka ce sam CBN bata bincikar su kan aikata wani rashin gaskiya.

Bankuna Suna Bi Umarnin Bankin CBN Na Yin Aiki A Ranakun Karshe Makonni

A wani labarin na daban kuma, bankuna sun bi umurnin CBN, sun fito aiki a ranakun ƙarshen mako.

A ranar Asabar ne aka bude bankunan kasuwanci a birnin tarayya Abuja domin gudanar da kasuwanci kamar yadda babban bankin Najeriya CBN ya umarta.

Wakilin majiyar mu wanda ya sa ido a kan wasu bankunan yankin, ya ruwaito cewa an ga dimbin kwastomomi a rumfunan bankunan da ke injin cirar kudi (ATM).

Tags: CBNOpayPalmpay
Previous Post

Wasu Bankuna Sun Bi Umarnin Bankin CBN Na Yin Aiki A Ranekun Karshe Makonni

Next Post

Gwamnatin Kano Taci Tarar Wadanda Suka Karya Dokar Tsaftar Muhalli

Next Post
Gwamnatin Kano Taci Tarar Wadanda Suka Karya Dokar Tsaftar Muhalli

Gwamnatin Kano Taci Tarar Wadanda Suka Karya Dokar Tsaftar Muhalli

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2710 shares
    Share 1084 Tweet 678
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2416 shares
    Share 966 Tweet 604
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2204 shares
    Share 882 Tweet 551
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2091 shares
    Share 836 Tweet 523
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1507 shares
    Share 603 Tweet 377
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Matsalar Tsaro: Gwamnatin Naija Ta Fara Tattara Bayanan Masu Haƙar ma’adinai a jihar

Gwamnan Neja ya jajantawa Masarautar Borgu kan hatsarin jirgin ruwa

October 4, 2023
Auto Draft

Saudi Arabiya ta sanar da buƙatar karbar bakuncin gasar cin kofin duniya

October 4, 2023
Bola Tinubu

Jami’ar Jihar Chicago: Takardun Tinubu ba na bogi ba ne ba – Fadar Shugaban Kasa

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP
Labarai

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai
Labarai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC
Labarai

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023
Hatimin APC da PDP

Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP

October 4, 2023
Majalisar Dattijai

Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha

October 4, 2023
NSCDC

NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

October 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Ku Daina Musgunawa, Tsoratar Da Mutane Kan Hukuncin Kotu – APC Ta Gargaɗi PDP
  • Majalisar Dattawa ta fara bincike kan kisan Ƴan Najeriya 250 a Habasha
  • NSCDC ta horar da Ma’aikatan ta 280 Kan Sarrafa Makamai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In