• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Monday, December 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

Gwamnati ta umarci ma’aikata daga mataki na 12 su dawo bakin aikinsu

abubakar by abubakar
August 12, 2020
in Labarai
Reading Time: 1 min read
0 0
0
0
SHARES
3
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter

Gwamnatin tarayya ta umarci ma’aikatanta da ke kan matakai na 12 da 13 da waɗanda suke ayyukan da suka zamo dole su fara zuwa aiki kullum.

Shugabar Ma’aikatar ta ƙasa, Folashade Yemi-Esan, ta bayar da umarnin a ranar Litinin, 10 ga watan Augusta, 2020.

Ta ce waɗanda suka dawo aiki za su rika zuwa daga karfe 8:00 na safe zuwa 4:00 na yamma, a ranakun Litinin zuwa Juma’a.

Wannan mataki ya biyo bayan sanarwar kwamitin shugaban ƙasa na yakar cutar Korona cewa ma’aikatan da ke tsallake ranakun zuwa aiki su fara zuwa kullum.

https://dimokuradiyya.com.ng/za-a-fara-yi-wa-maaikatan-gwamnati-gwajin-korona-a-nijeriya/

Gabanin sanarwar, ma’aikatan da ke mataki na 14 zuwa sama ne kaɗai ke zuwa aiki sau uku a mako domin kauce wa yaduwar cutar ta sarƙe numfashi.

Ta kuma umarci manyan sakatarori da shugabannin ma’aikatun gwamnati su maido ma’aikatan da ke gudanar ayyukan tilas bakin aiki.

“A kula da abubuwan da ka iya jawo matsalolin lafiya in har mutane suka dawo, daidai da ƙa’idojin da aka gindaya na Korona”.

Ta kuma yi kira ga ma’aikatan da su bi ƙa’idojin na hana kamuwa da cutar da suka haɗa da bayar da tazara da wanke hannu da sanya takunkumin fuska.

“Inda kuma aka dawo da yawa, to shugabanin ma’aikatan su raba ma’aikatan a rika yin tsarin karba-karba

Tags: COVID19Gwamnatin tarayyaKoronaMa'aikatan tarayyaofis
Previous Post

Jami’an tsaro sun yi nasarar kashe ‘yan bindiga a jihar Kaduna

Next Post

NECO ta fitar da tsarin jadawalin jarabawar shekara ta 2020

Next Post

NECO ta fitar da tsarin jadawalin jarabawar shekara ta 2020

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2748 shares
    Share 1099 Tweet 687
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2440 shares
    Share 976 Tweet 610
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2225 shares
    Share 890 Tweet 556
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    2146 shares
    Share 858 Tweet 537
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1526 shares
    Share 610 Tweet 382
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

Da Dumi-Dumi: Gwamnatin Benue ta Yi Watsi da Gargadin Majalisar Dattawa, ta Tabbatar da Kwamitocin Riko

December 4, 2023
Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

Mataimakin Shugaban Majalisa, Kalu Ya Gargadi Matasa Game da Garkuwa da Mutane, Tayar da Zaune Tsaye

December 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

Da Dumi-Dumi: Bayan Zanga-Zangar Dalibai Jami’ar ATBU ta Rufe Harabarta

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
Labarai

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
Labarai

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai
Labarai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023
Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni

December 4, 2023
Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa

December 4, 2023
Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

December 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Majalisar Dokokin Benue Ta Dakatar da Mambobinta Hudu Na Tsawon Wasu Watanni
  • Kotu Ta Umurci Tsohon Gwamna Matawalle Ya Mayar da Motocin Gwamnati 50 Da Ke Hannunsa
  • Gwamnan Kaduna Uba Sani Ya Bada Umarnin Gudanar da Bincike Kan Harin Bam da Aka Kai

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In