Gwamnatin tarayya na neman a yi sulhu da ƙungiyar ma’aikatan lafiya JOHESU game da Yajin-aikin da ta shiga.
Gwamnatin tarayya ta roƙi ƙungiyar ma'aikatan lafiya ta ƙasa JOHESU da ta janye yajin-aikin gargaɗi na sati ɗaya da ta ...
Gwamnatin tarayya ta roƙi ƙungiyar ma'aikatan lafiya ta ƙasa JOHESU da ta janye yajin-aikin gargaɗi na sati ɗaya da ta ...
A yayında ƙasashen da suka ci gaba ke rige-rigen samo rigakafin annobar Korona, nahiyar Afrika na tafiyar hawainiya,duk da ɗakunan ...
A ci gaba da sabon mataki da yaƙi da cutar Korona a faɗin Najeriya, gwamnatin tarayya a yau Alhamis bayan ...
Gwamnatin tarayya ta umarnin buɗe makarantu a faɗin tarayyar ƙasar nan biyo bayan rahoton kwamitin yaƙi da cutar Korona ya ...
Gwamnatin jihar Osun ta sanar da sake buɗe makarantun jihar daga ranar 21 ga watan Satumba da muke ciki. To ...
Makarantu za su koma karatu daga ranar 14 ga watan Satumba a jihar Legas, bayan rufe su sakamakon ɓullar cutar ...
Mataimakin gwamnan jihar Kwara kuma shugaban kwamitin ƙwararru na yaƙi da cutar Korona a jihar, Kayode Alabi, ya warke bayan ...
Ƙungiyar Raya Tattalin Arzikin Yammacin Afirka (ECOWAS), ta ba da tallafin hatsi tan 3,999 ga masu ƙaramin ƙarfi a Najeriya. ...
Gwamnatin tarayya ta ce babu ranar buɗe makarantu a ƙasar ko da yake tana kan tattaunawa da masu ruwa da ...
'Yan Najeriya 4,984 aka dawo da su gida bayan sun maƙale a birnin Dubai na haɗaɗɗiyar daular Larabawa (UAE), sakamakon ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273