Ku Sami Katunan Zaben Ku Kafin Cikar Wa’adi – PDP Ta Shawarci Masu Kada Ƙuri’a
Shugaban jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna, Felix Hassan Hyat, ya yi kira ga duk wadanda suka cancanci kada kuri’a da ...
Shugaban jam’iyyar PDP reshen jihar Kaduna, Felix Hassan Hyat, ya yi kira ga duk wadanda suka cancanci kada kuri’a da ...
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC, Farfesa Mahmood Yakubu, ya dage kan cewa babu wani wanda ya ...
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya ayyana ranakun Litinin 23 ga watan Janairu da Talata 24 ga watan Junairu 2023 ...
Rundunar ‘yan sanda ta kama wasu mutane biyu dauke da katin zabe na dindindin guda 468. An bayyana hakan ne ...
Mataimakiyar shugabar mata ta jam’iyyar APC, Zainab Ibrahim, ta yi kira ga mata da kada su bari mazajensu su ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura Gwamnatin jihar Adamawa ta ayyana kwanaki biyu a matsayin ranakun da babu aiki domin baiwa ma’aikatan ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura Gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Douye Diri, ya kalubalanci ‘yan Najeriya musamman matasa da su ba da ...
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta ce ‘yan Najeriya miliyan 1,390,519 ne kawai suka ...
By Ishaq Dabai Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa INEC reshen jihar Ogun ta koka kan karancin halartar masu ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273