Sojoji Sun Nemi Goyon Bayan Sarakunan Gargajiya Wajen Dakile Masu Tada Kayar Baya
Mejo Janar Mayirenso Saraso, Kwamandan Sashen 2 na rundunar hadin gwiwa ta shiyyar Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI (OPHK), ...
Mejo Janar Mayirenso Saraso, Kwamandan Sashen 2 na rundunar hadin gwiwa ta shiyyar Arewa maso Gabas, Operation HADIN KAI (OPHK), ...
Gwamnatin jihar Edo ta tabbatar da cafke wasu Dagatan kauyuka biyu kan harin da aka kai a tashar jirgin kasa ...
A yau Asabar ne mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci tawagar shugaban kasa zuwa daurin auren diyar Shehun ...
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya karyata korar ma’aikata 12,000 tare da sauke wasu sarakunan gargajiya uku a jihar. ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura Gwamnan jihar Ondo Oluwarotimi Akeredolu ya rage karfin ikon wasu sarakuna ta hanyar daukaka wasu Obas ...
By Abbas Yakubu Yaura Mataimakin gwamnan jihar Ekiti, Otunba Bisi Egbeyemi, ya yi gargadin cewa duk wani basaraken gargajiya ko ...
By Abbas Yakubu Yaura Ministan harkokin ‘yan sanda, Muhammad Dingyadi, ya ce rashin tsaro a kasar zai kara ta’azzara idan ...
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya amince da dakatar da wasu sarakunan gargajiya hudu a yankin Sankera Intermediate ...
A ranar Lahadi ne wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da wani basarake a Y-Junction na garin Ubomiri ...
By Abbas Yakubu Yaura Sarakuna a jihar Imo sun shiga buya sakamakon yawaitar kashe-kashe da sace-sacen abokan aikinsu a jihar. ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273