• About Us
  • Blog
  • Gwamnatin Jihar Kano ta ce ana gabda fara ginin masana’antun Iskar Gas a Jihar
  • Home
Sunday, June 4, 2023
  • Login
Dimokuradiyya
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio
No Result
View All Result
Dimokuradiyya
No Result
View All Result
Home Labarai

In har ɗiyata ta rasa budurcinta kafin aure ba zan amshi sadaki ba, sadaka zan ba da ta, Ɗan Najeriya

In har ɗiyata ta rasa budurcinta kafin aure ba zan amshi sadaki ba, sadaka zan ba da ta, Ɗan Najeriya

Sadiya Khalid by Sadiya Khalid
December 27, 2022
in Labarai, Rahotanni
Reading Time: 3 mins read
32 2
0
In har ɗiyata ta rasa budurcinta kafin aure ba zan amshi sadaki ba, sadaka zan ba da ta, Ɗan Najeriya

In har ɗiyata ta rasa budurcinta kafin aure ba zan amshi sadaki ba, sadaka zan ba da ta, Ɗan Najeriya

47
SHARES
423
VIEWS
Share on FacebookShare on Twitter
Wani mazaunin garin Port Harcourt, Kapav Riksha, ya ce ba zai amshi sadaki a hannun manemin auren diyarsa ba idan ta rasa budurcinta kafin aure.
KU KARANTA: Bayan kwashe shekaru 9 suna soyayya, budurwa ta biya sadakinta da kanta
Ya bayyana hakan ne a Facebook yayin da ya je mayar da martani ga wani mutum wanda ya je neman aure inda aka lissafo masa abubuwan da suka kusa N1.2m.
“Neman makudan kudade ga macen da ba budurwa ba damfara ce. Za ka iya wasu abubuwan al’adar amma ni dai ba zan amshi ko sadaki ba idan diyata ta rasa budurcinta kafin aure.”
Ya bayyana cewa:
“Ba wai ban san da batun fyade ba, a bangaren fyade kuma mijin ne zai bayyana abinda zai bayar. Babu wata bukata ta bayar da kudi mai yawa.”

Yadda amarya ta yafe wa ango sadakin aurenta tare da biya masa bashin N15.9m da ake bin sa

An samu labarin wata mata ‘yar kasar China wacce ta biya bashin yaun 180,000 wanda ya yi daidai da N15.9m da ake bin angonta bayan sun hadu da wata daya, Legit.ng ta ruwaito.

Bugu da karo kuma ta bayyana cewa ta yafe masa kudin sadakin da ya dace ya biya bayan haduwarsu da wata daya.

Yanzu haka sun yanke shawarar yin aure ranar 31 ga watan Disamban 2022. Ta kuma bayyana cewa ta yace masa zoben daurin aure da na sa rana. Masoyin nata mai suna Hu ya yi matukar nuna farincikinsa.

Tags: AureBudurwaDimokuradiyyahausaLabaraisadaki
Previous Post

Fatana Na Cika Da Imani, Banajin Dadin Rayuwa — Attajiri Dantata

Next Post

Bible ya ba mace damar saduwa da mijinta ko da kuwa tana azumi ya neme ta, Jaruma Anita

Next Post
Bible ya ba mace damar saduwa da mijinta ko da kuwa tana azumi ya neme ta, Jaruma Anita

Bible ya ba mace damar saduwa da mijinta ko da kuwa tana azumi ya neme ta, Jaruma Anita

Leave a Reply Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

No Result
View All Result
  • Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    Ya ce mun shi Dillalin Motoci ne, bayan mun yi aure na gane Makanike ne

    2601 shares
    Share 1040 Tweet 650
  • Batun Dakatar Da Opay Da Palmpay, CBN Ya Bayyana Gaskiyar Zance

    2342 shares
    Share 937 Tweet 586
  • Da Ɗumi-Ɗuminsa: Ƙazamin Rikici Ya Kaure Tsakanin Shugaban Ƙungiyar CAN Da Isa Ashiru Kudan

    2130 shares
    Share 852 Tweet 533
  • Sai na yi lalata da kai na kwanaki 4 babu ƙaƙƙautawa sannan zan taimaka maka, Wata mata ga saurayi

    1906 shares
    Share 762 Tweet 477
  • Ga Irinta Nan: Budurwa Ta Koka Bayan Saurayinta Ya Ƙi Amsar Cikin Da Ya Ɗirka Mata

    1439 shares
    Share 576 Tweet 360
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Da Dumi-Dumi: Anyanka Ta Tashi:Kungiyar NLC Za Ta Tsunduma Yajin Aikin Gama Gari

Cire Tallafin Fetur: Kuyiwa Allah Kada Ku Tafi Yajin Aiki, Ndume Ya Roki NLC

June 4, 2023
Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

Otti Ya Umurci Jami’an Gwamnatin Data Shude Su Maido Da Kadarorin Gwamnati

June 4, 2023
Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

Abubuwa Biyar Da Ya Kamata Ku Sani Game Da Cire Tallafin Man Fetur

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
Labarai

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi
Labarai

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023
Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja

June 4, 2023
Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima

June 4, 2023
Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

June 4, 2023

Twitter

Archives

Recent Posts

  • Janye Tallafin Fetur: FG Da TUC Sun Shiga Ganawa A Abuja
  • Gwamnatin Kano Ta Gargadi Masu Farwa Kayan Al’ummah Da Sunan Ganima
  • Za a Fara Kwashe Maniyyatan Kano A Yau Lahadi

Quick Links

  • Tsaro
  • Siyasa
  • Labarai
  • Wasanni
  • Kasuwanci
  • Rikicin Duniya

Contact Us

info@dimokuradiyya.com.ng

0809 912 4425 +234 809 912 4425

No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

No Result
View All Result
  • Home
  • Labarai
  • Siyasa
  • Rahotanni
  • Wasanni
  • Rikicin Duniya
  • Nishadi
  • More
    • Kasashen Ketare
    • Kiwon Lafiya
    • Ilimi
    • Kasuwanci
    • Noma Da Kiwo
    • Labarun Mako
    • Talla
    • Masarautu
    • Babu Maraya
    • Addini
      • Wa’azin Kirista
    • Girke-Girke
    • Waiwaye
    • Marubutanmu
    • Wasiku
    • Ni’ima Dai Mata
    • Tsaro
    • Bidiyo
    • Audio

Copyright © 2023 Dimokuradiyya Media Services LTD.

Welcome Back!

Login to your account below

Forgotten Password?

Retrieve your password

Please enter your username or email address to reset your password.

Log In