An yi gwajin bude filin tashi da saukar Jirage na babban birnin tarayya, Abuja.
An bude filin jirgin ne a kokarin ci gaba da ayyukan sufurin jiragen sama a fadin kasar nan, bayan rufe ...
An bude filin jirgin ne a kokarin ci gaba da ayyukan sufurin jiragen sama a fadin kasar nan, bayan rufe ...
Gwamatin Jihar Osun ta ce akwai yiwuwar ta dawo da dokar kulle biyo bayan kamuwar mutane 22 da cutar sarƙe ...
Hukumar yiwa ƙasa hidima ta (NYSC) ta ce ba za ta bude sansanoninta ba har sai yanayin annobar COVID-19 ta ...
Rahoton da ya iske mu yanzu ya tabbatar da tsohon gwamnan jihar Oyo, Sanata Abiola Ajimobi ya rasu sakamakon kamuwa ...
Shugaban hukumar lafiya ta duniya WHO, Tedros Ghebereyesus, ya yi ikrarin cewa an siyasantar da batun annobar cutar Korona, wanda ...
Gwamnan Jihar Jigawa Alhaji Badaru Abubakar ya sanar da buɗe iyakokin jihar da sauran jihohi, wanda aka rufe tun a ...
Sama da masallatai 1500 ne Saudiyya za ta bude a Makkah a ranar Lahadi 21 ga watan Yuni domin ba ...
A ranar Laraba ne gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa akwai yiwuwar gwamnatin Kaduna ta sake dawo ...
A yanzu haka dai makarantu sun shafe akalla watanni uku a a kulle, gwamnatin tarayya ta fitar da sharuda 6 ...
A jiya ne ministan harakokin addini na kasa mai tsarki Saudiyya, Sahibzada Noor-ul-Haq Qadri ya ce, hukumar gudanarwa ta kawae ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273