Wasu ‘Yan Fashi da ‘Yan Ƙungiyar Asiri sun shiga komar hukumar ‘yan sanda a jihar Benuwe.
'Yan sanda sun kama mutum 17 da ake zarginsu da laifukan fashi da makami da kuma ƙungiyar asiri a sassa ...
'Yan sanda sun kama mutum 17 da ake zarginsu da laifukan fashi da makami da kuma ƙungiyar asiri a sassa ...
Ofishin hukumar yaƙi da masu yi wa Tltattalin arzikin ƙasa ta’annati (EFCC) da ke Minna, reshen jihar Neja, ya kama ...
Jami’an ’yan sanda sun cafke wani jami’in hukumar kula da shige da fice ta ƙasa (NIS) da wasu mutane biyar ...
Wata babbar kotun jihar Kano dake zaman ta a Miller Road ƙarƙashin jagorancin mai sharia Ibrahim Musa Karaye, ta ɗage ...
Matan ɗan majalisa mai wakiltar ƙaramar hukumar Dass a jihar Bauchi Musa Baraza da 'yarsa ɗaya da masu garkuwa suka ...
Hukumar 'yan sanda sun gano wani matashi mai shekaru 35 da iyayensa suka kulle shi a ɗaki na tsawon shekara ...
Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Akwa Ibom ta cafke wata Fasto mai suna Misis Mmayen Odiuotip da wasu mutane biyar ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu matasa guda 4 da ake zargi da aikata fashi da makami a ...
Gwamna El-Rufa'i na jihar Kaduna ya sasauta dokar hana fita na awa 24 a ƙananan Hukumomin Jema’a da Kaura da ...
Rundunar ‘yan sandan jihar Taraba ta samu nasarar bankaɗo maɓuyar wasu maza da suka ƙware wajen yi wa ƙananan yara ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273