Gwamnatin Kano Na Shirin Rushe Wasu Gine-Gine Da Dama A Jihar
Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti na musamman da zai bibiyi matsalar ambaliyar ruwa da ake fuskanta a kwanakin nan. ...
Gwamnatin Kano ta kafa kwamiti na musamman da zai bibiyi matsalar ambaliyar ruwa da ake fuskanta a kwanakin nan. ...
Majalisar dokokin Kano ta kafa kwamiti da zai binciki ambaliyar ruwa da rugujewar gidaje da ake samu a wasu ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura A ranar Lahadi ne dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya isa Kano ...
Wata mata mai shekaru 30 a duniya Hadiza Ayuba, ta haifi ‘ya mace a filin kwallo dake karamar Hukumar ...
Daga: Abbas Yakubu Yaura Sabon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano, Abubakar Lawal, ya kama aiki a yau Juma’a a ...
Gobara ta hallaka wani Mutum a Asibitin Kano Gobara ta tashi a wani babban asibiti dake Layout Badawa a ƙaramar ...
Gwamnati jihar kano ta yi alkawarin sake samar da jami’o’i guda 2 a Kano domin Kara bada damar inganta ...
Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar PDP, ya ce Najeriya na ...
Sakataren jam’iyyar APC na kasa, Sen. Iyiola Omisore, a ranar Litinin, ya ce babu wani zabi ga yan Najeriya ...
A ranar Litinin ne majalisar dokokin jihar Kano ta tantance sabbin kwamishinoni guda tara da gwamna Abdullahi ...
info@dimokuradiyya.com.ng
0809 912 4425 +234 809 912 4425
No. 218 Mogadishu layout Kaduna City Center Ahmadu Bello way kaduna. Kaduna, Nigeria 800273